23/01/2026
Duk wani Ɗan Agaji dake Hidima a wajen Harakar Addinin Musulunci, Ya ubangiji ka azurta shi da shiga Aljanna Firdausi tare da iyayen sa, Zuri'arsa.
Lallai Yan Agaji Allah kaɗai zai iya biyan ku, Allah ubangiji ya biya ku da Alkhairi.