JANAR

JANAR The more you touch
The more you fell

28/10/2025
27/10/2025

25/10/2025

Ya Allah

25/10/2025

1 MILLION FOLLOWERS

A wata sanarwa da fadar shugaban ƙasar ta fitar mai sa hannun ɗaya daga cikin masu taimaka wa shugaban a harkar watsa la...
25/10/2025

A wata sanarwa da fadar shugaban ƙasar ta fitar mai sa hannun ɗaya daga cikin masu taimaka wa shugaban a harkar watsa labarai, Sunday Dare, Tinubu ya yi musu fatan alkairi tare da bayyana sunayen sabbin hafsoshin da za su maye gurbin waɗanda aka sauke ɗin.

Tsohon hafsan sojin ƙasa ya maye gurbin Janar Christopher Musa sannan shugaban sashen tattara bayanan sirri na sojin ƙasar ya ci gaba a muƙaminsa.

A ranar Alhamis ne wata ƙungiyar mazauna ta yi taron manema labarai domin shaida wa duniya yadda s**a ce 'yanbindigar na...
25/10/2025

A ranar Alhamis ne wata ƙungiyar mazauna ta yi taron manema labarai domin shaida wa duniya yadda s**a ce 'yanbindigar na tsallakawa daga Katsina domin kai musu hare-hare.

Mazauna ƙaramar hukumar Shanonon sun ce hare-haren da 'yanfashin s**a kai musu ranar Talata da Laraba sun yi sanadiyyar raunata mutane da kuma sace shanu da dama.

BBC ta yi nazari dangane da juyin mulki daban-daban fiye da 8 da Najeriyar ta fuskanta daga 1960 zuwa 1999 da mutanen da...
25/10/2025

BBC ta yi nazari dangane da juyin mulki daban-daban fiye da 8 da Najeriyar ta fuskanta daga 1960 zuwa 1999 da mutanen da aka zarga da kitsawa.

Hedikwatar tsaro ta Najeriya dai tuni ta fitar da sanarwa inda ta musanta faruwar juyin mulki a Najeriyar.

24/10/2025

They asked him: _"However did you get through those heavy days?"_

He replied: *I recited the Qur’an, I recited it a lot.* ♥️

24/10/2025

Home

Address

Abuja

Telephone

+2347019998580

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JANAR posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share