WATA Shariya SAI Alahira,JARIDA

WATA Shariya SAI Alahira,JARIDA Hausa News

NEMAN TEMAKOJAMA A, MAI 500-1000-2000-3000-4000-5000-6000-7000-8000-9000-10, 000 Zuwa abinda Allah yahore atemakawa wan ...
28/04/2022

NEMAN TEMAKO

JAMA A, MAI 500-1000-2000-3000-4000-5000-6000-7000-8000-9000-10, 000 Zuwa abinda Allah yahore atemakawa wan nan jariri domin aceto rayuwarshi.

Yanafama da wan nan cuta kamar yadda kuke gani gashi mahaifanshi basuda halin kaishi asibiti

Don haka yasa akeneman temako ga jama'a, da a temaka da abinda Allah yahore akai wan nan jariri asibiti.

Mahaifanshi sunkasa samun sukuni dubaga irin halinda jaririnsu yakeciki gashi basuda yanya dazasu dauki nauyin zuwa asibiti

Fuskar wan nan jariri yakumbura suntum koda yaushe kuka yake saboda masifar ciwon wan nan cuta dayafitomai a fuska

Dan Allah jama a, atemaka komai karantar abinda za a temaka dashi anada bukata.

Gawadanda keda niyar temakawa za a iya amfani da wan nan Account Number

ACCOUNT NUMBER
1519664419 ABDULLAHI FA'IZA
ACCESS BANK

Domin karin bayani akira wan nan Number waya 09030300320

Allah yabashi lafiya kuma Allah yabada ikon temakawa

Barkanmu dashan ruwa yan uwa musulmaiAllah yakarbi ibadunmu yasamu cikin yan tattun bayinshi
28/04/2022

Barkanmu dashan ruwa yan uwa musulmai
Allah yakarbi ibadunmu yasamu cikin yan tattun bayinshi

NEMAN TAIMAKOWanda yatemaki wani Allah zai temakamishiWan nan yaro Dan asalin rimi ne dake jihar katsinaAllah yajarrabes...
22/04/2022

NEMAN TAIMAKO

Wanda yatemaki wani Allah zai temakamishi

Wan nan yaro Dan asalin rimi ne dake jihar katsina
Allah yajarrabeshi da wan nan cuta kusan shekara biyu(2) kenan yana pama ankaishi gurin masu magani har yanzu ba adaceba.

Mahaifanshi masu karamin karfine Dan abindake hannunsu na kudi da kadarori sunkare gurin nemamishi magani hakan yasa s**a koma gida da wan nan yaro saboda basuda kudinda zasu cigaba da nemawa yaronsu magani

Dubaga halinda yaron keciki yasa ake Neman taimako gurin jama'a,gawanda Allah yabasu daman temakawa da a taimakawa wan nan yaro domin cetonshi akaishi asibiti saboda kafar nashi naneman lalacewa.

Jamaa Dan Allah atemaka
Gaqadanda keda niyar temakawa za a iya amfani da wan nan lambar banki gawadanda keda niyar temakawa

ACCOUNT NUMBER
0774284321
SULEIMAN SANGO

ACCESS BANK

Za a iya tuntubar wan nan lambar waya domin Karin bayani
09030300320
Allah yabada ikon temakawa

DA DUMI DUMI Ranar Asabar Za A Tashi Da Azumin Ramadan A Najeriya —Sarkin MusulmiMai Alfarma Sarkkin Musulmin Najeriya, ...
01/04/2022

DA DUMI DUMI

Ranar Asabar Za A Tashi Da Azumin Ramadan A Najeriya —Sarkin Musulmi
Mai Alfarma Sarkkin Musulmin Najeriya, Muhammad Sa ad Abubakar

Mai Alhfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ada Abubakar, ya bayar da sanarwar ganin watan Ramadan na shekarar 1443 Hijiriyya a Najeriya.

Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan ne a ranar Juma’a, 1 ga Afrilu, 2022, da dare a fadarsa da ke Sakkwato.

‘Mun aminta da sahihancin labarin ganin watan da aka yi a Sakkwato da Borno da Katsina da Filato da Kano da Kaduna da Zamfara da Yobe,” inji Sarkin Musulmi.

Duk da cewa bai zayyano garuruwan da aka ga watan ba, amma ya ce kwamitin ganin watan ya tantance sahihancin duk bayanin da aka samu kafin akawo maganar gaban shi.

Ya tabbatar da samun labarin ganin watan daga shugabanni addinai da kungiyoyi daban daban a Nijeriya.

Hakan ke nuni da cewa watan sha’aban na shekarar 1443 ya kawo karshe, Assabar 2 ga Afrilu, 2022 za ta zama ranar 1 ga watan Ramadan, 1443, Hijiriyya.

Sarkin ya roki Musulmi su yaiwata addu’a a cikin watan Ramadan domin kawo karshen matsalar rashin tsaro da ta addabi Nijeriya.

Ya yi kira ga mawadata su taimaki talakawa a watan ba tare da kula da bambancin siyasa da kabila ba.

Sakon nasa ya kuma yi kira ga shugabbani da su kara dagewa wajen ganin sun yaki matsalar tsaro da ake fama da ita, sannan jama’a su ci gaba da yi wa kasa addu’a don samun cigabanta.

DA DUMI DUMIHukumomin Saudiya sunfitar da sanarwar tabbatar da ganin watan Azumin  Ramadan awasu yankunan kasar. Wan nan...
01/04/2022

DA DUMI DUMI

Hukumomin Saudiya sunfitar da sanarwar tabbatar da ganin watan Azumin Ramadan awasu yankunan kasar. Wan nan nufin Gobe Asabar 2ga watan Afrilu zaikasance 1ga watan Ramadan.

NEMAN TEMAKO WAN NAN MATA  MIJINTA YACIKA WANDONSHI DA ISKA YAGUDU SABODA TAHAIFI YAN UKUDuk da cewa an dauki kimanin ka...
29/03/2022

NEMAN TEMAKO

WAN NAN MATA MIJINTA YACIKA WANDONSHI DA ISKA YAGUDU SABODA TAHAIFI YAN UKU

Duk da cewa an dauki kimanin kawanaki da haihuwar ‘yan ukun, da s**a hada da maza biyu da mace daya, amma har yanzu daya daga cikin ‘ya’yan ba a samu damar yanka masa abin akika ba.

kamar yadda maijegon ta shaida wa Hajiya
Rahama rigima a tsakanin ma’auratanta taso ne tun daga lokacin da maijin nata ya fahimci tana da juna biyu kuma yan uku

inda ya rika kawo mata magunguna tare da umurtarta da ta je asibiti a yi mata wata allura, lamarin da ita kuma ta kekashe kasa ta ki amincewa da shi.

Rigima ta kara tsananta ne a lokacin da kwanakin cikin ya tura,

inda s**a je asibiti aka yi mata hoto aka tabbatar mata da cewa ‘yan uku za ta haifa. A nan fa maigidan ya yi tsalle ya ce bai san wannan zancen ba, domin a cewarsa, samun ‘ya’ya uku a lokacin guda sun yi masa yawa.

A cewar Maijegon, “Tun daga wannan lokacin da aka yi min hoto ya ji cewa ‘ya’ya uku zan haifa sai ya ce shi gaskiya ‘ya’ya uku matsala ne, domin ba zai iya daukar nauyinsu ba.

Daga nan sai ya dauke kafarsa ya daina zuwa gidana, sai dai idan ya ga dama. Haka muka zauna har cikin ya kai wata bakwai, inda a karshe yagudu bansake ganinshiba naje gurin yan uwanshi suma s**ace basusan inda yakeba

Hakan yasa yan uwanshi s**a rika bani kulawa tunsuna kokari har s**a gaza saidai yan unana suke tamakamin dukda dai bamasu karfi banesu

Don haka yasa akenemawa wan nan mejego temako don Allah domin tasami abinda zataci jariranta suma susamu isashshen Nono dazasusha

Gawadanda keda niyar temakawa ayi amfani da wan nan Account Number

Account number
0774284321
Suleiman Sango
Access Bank

Allah yabada ikon temakawa amin

KALMA DAYA TAKMekuka fahimta a Hoton nan?
29/03/2022

KALMA DAYA TAK

Mekuka fahimta a Hoton nan?

HUKUMOMIN KASAR KAMERUN SUNFARA ALLURAR CUTAR TSUTSAR CIKIGwamnatin kasar Kamaru ta tashi tsaye domin yaki da annobar cu...
28/03/2022

HUKUMOMIN KASAR KAMERUN SUNFARA ALLURAR CUTAR TSUTSAR CIKI

Gwamnatin kasar Kamaru ta tashi tsaye domin yaki da annobar cutar tsutsar cikin da take mummunan lahani ga yara masu shekaru uku da matasa masu shekaru goma sha hudu a kasar.

Hukumomin kasar na ganin wannan yunkurin ne zai kai ga samun mafita wurin dakile wannan cutar da kan yi sanadiyar asarar rayukan yara da dama a cikin kasar ta jamhuriyar Kamaru.

Wayar da kan jama’a ta kafafen yada labarai a yankin Adamawa, shine babban burin ma’aikatar kiwon lafiyar Kamaru game da yaki da cutar tsutsar ciki da ta sa yara da matasa a gaba a kasar. Allurar rigakafi itace hanya daya tilo da ma’aikatar ta runguma domin ceton rayuwar matasan.

Daya daga cikin iyayen yaran da s**a je inda ake allurar rigakafin ya ce lallai wannan mataki da gwamnati ta dauka zai taimakawa iyayen yara musamman marasa galihu. Ya kara da cewa suna fama da rashin ruwan sha mai tsafta kuma haka na dalilin ziyartar asibiti akai-akai, amma wannan allurar rigakafin za ta kare ‘ya’yan su daga wannan cutar da zata yi sanadiyar zuwa asibiti.

Masana sun tabbatar da amfani da ruwa marar tsafta da abinci da ba a wanke sosai ba, shine ke janyo cutar tsutsar ciki.

Wata Malamar lafiya Miss Delphine ta bayyana abin da wannan aikin allurar ke kokarin cimma.

Ta ce “Burin mu ne mu yiwa yara dubu dari biyu wannan allurar rigakafin kafin nan zuwa karshen wata mai zuwa, muna kuma so kafafen watsa labarai su taimaka mana da isar da wannan sako lungu da sako har iyayen yara su je kuma su kawo yaran su a yi musu alluarar rigakafin."

Yaro da ya kamu da wannan cutar yana samun raunin jiki, baya iya yin komai, baya iya zuwa makaranta b***e kiwo ko noma domin taimakawa iyayensa. Ko shakka babu wannan cuta na yin illa ga lafiyar raya daga shekaru 5 zuwa 14.

SHUGABAN KASAR NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI YAGAJORANCI BUDE BABBAN MASALLACIN YAN IZALAYan kwanakai kadan gabanin fara azu...
28/03/2022

SHUGABAN KASAR NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI YAGAJORANCI BUDE BABBAN MASALLACIN YAN IZALA

Yan kwanakai kadan gabanin fara azumin watan ramadan na bana, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jagoranci gagarumin taron bude babban masallacin JIBWIS a helkwatar kungiyar da ke Abuja.

ABUJA, NIGERIA —

A matsayin babban bako a wajen bude masallacin, shugaba Buhari ya ayyana bude masallacin don fara sallah a cikin sa da sauran ayyukan ibada.

A lokacin bude masallacin, shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya jagoranci sallar jumma’a inda ya yi huduba da yin addu’a ga samun zaman lafiya mai dorewa a Najeriya.

Sheikh Bala Lau wanda ya kawo tarihin gina masallacin daga gudunmawar fatun laiya da tallafin wasu bayin Allah, ya yi addu’ar rahama ga daya daga wadanda su ka tallafa ya kuma bayyana sunan sa don Allah ya yi ma sa rasuwa wato Magajin Garin Sokoto Alhaji Hassan Danbaba.

Shehun malamin ya bukaci shugaba Buhari ya duba kara tallafawa jama’a musamman talakawa da kayan abinci don yanda a ke fama da tsadar rayuwa.

Shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan, wasu gwamnoni da su ka hada Babagana Zulum, Umar Fintiri da Atiku Bagudu, Sanata Danjuma Goje da sauran ‘yan majalisar dattawa da shugaban kamfanin NNPC Mele Kyari Kolo da sauran jama’a da dama sun shaida bude masallacin.

DR ABUBAKAR KARI YAYI JAWABI KAN ZABEN SHUGABANCIN JAM IYAR APC DATA GUDANA
28/03/2022

DR ABUBAKAR KARI YAYI JAWABI KAN ZABEN SHUGABANCIN JAM IYAR APC DATA GUDANA

“Dr. Abubakar Kari masanin kimiyyar siyasa a Najeriya ya yi mana fashin baki kan babban taron APC da aka yi a karshen mako. https://t.co/xbcdXyAnhK”

Address

Wuse Zone3
Abuja
3030

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WATA Shariya SAI Alahira,JARIDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to WATA Shariya SAI Alahira,JARIDA:

Share