Ammar news

Ammar news Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ammar news, Media/News Company, Abuja.

Ambaliyar Ruwa a garin a  potiskum muna Kira urgent ga Mai Girma gwamna daya kawo Mana agajin gaggawa expecially Yindisk...
18/08/2024

Ambaliyar Ruwa a garin a potiskum muna Kira urgent ga Mai Girma gwamna daya kawo Mana agajin gaggawa expecially Yindiski Arikime unguwar kaji shago Tara Gadan talakawa bayan new prison da sauransu,muna Kira zuwa ga hukumar sema data kawo Mana agajin gaggawa, sakamakon Ambaliyar Ruwa sama Allah ne kadai yasan Adadin gidajen da s**a rushi.😭😭😭

02/07/2024
Kai yau bawanirurufa wallahi shuwaganin mu na Nigeria wai meye tunanin kune talakawan Ku sunata mutuwa babu abinci masu ...
26/08/2023

Kai yau bawanirurufa wallahi shuwaganin mu na Nigeria wai meye tunanin kune talakawan Ku sunata mutuwa babu abinci masu kudi wasu basa taimako to wallahi kusani duwan dayamutu atadalin yunwa wllh kune Ku ka kashi daga an tabbaku sai kuce tattali katajin anyi tattali da yunwa to wllh yakinmu yana wuyanku.

Jarimi gwarzon yaki jama a na share hanyane bayan tafiya to game share hanya kafin tafiya wanda ke daukar matasa dan way...
26/08/2023

Jarimi gwarzon yaki jama a na share hanyane bayan tafiya to game share hanya kafin tafiya wanda ke daukar matasa dan wayarda kansu dakuma dogaro da kansu

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ammar news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share