Basiru chilo zango

Basiru chilo zango To Allowed another people view my status that are not freinding with me

04/10/2023

ALHAMDULILLAH

YAU NE ZAGAYOWAR RANAR YAKIN BADAR A Rana Mai K**ar Ta Yau 17 Ga Watan RAMADAN Aka Gwabza Yakin Badar, Babban Yakin Tari...
08/04/2023

YAU NE ZAGAYOWAR RANAR YAKIN BADAR

A Rana Mai K**ar Ta Yau 17 Ga Watan RAMADAN Aka Gwabza Yakin Badar, Babban Yakin Tarihi Na Duniya Wanda Ba'a Taba Yin Irinsa Ba, Inda Musulmai (313) S**a Gwabza Da Kafirai (1000,) Kuma ALLAH Ya ba Musulmai Nasara S**a Kashe Kafirai S**a K**a Fursunonin Yaki

Date:20 Sep 2022*Alhamdulillah*Masoya Da Magoya Baya Kusha Sha'aninku Hon. Balarabe lawal Da-ga Shine Dan Takarar Majali...
20/09/2022

Date:20 Sep 2022

*Alhamdulillah

*Masoya Da Magoya Baya Kusha Sha'aninku Hon. Balarabe lawal Da-ga Shine Dan Takarar Majalissa Wakilai a Babban Zabe Mai Zuwa Na Shekarar 2023 kamar yadda inec ta fitar

*Hon. Balarabe lawal Da-ga Jeka Tsaye Allah ne gatanka.

Allah ka baiwa Hon.Balarabe lawal Da-ga nasara a zaben 2023 dake tafe
Ameeeeen

Assalamu alaikum jama'ar wannan kafa mai Albarka Ina sanar da daukacin Al'umma cewar Shahararren rubutun nan da nake gab...
20/09/2022

Assalamu alaikum jama'ar wannan kafa mai Albarka
Ina sanar da daukacin Al'umma cewar Shahararren rubutun nan da nake gabatarwa mai taken:-

Zai ci gaba da zuwa nan bada jimawaba Kuma a lokaci bayan lokaci

Rubutun rubutune dake wayar da kan Al'umma bisa rashin tabuka komai da shuwagabanninmu sukeyi da Kuma ankarar dasu akan abinda ya kamata suyi domin kaucewa fadawa cikin wannan tarkon anan gaba

rubutune da na kirkira da hujjoji da Kuma fadar abinda yake gaskiya ba ƙageba

Ku kasanche Dani a Accounts ɗina kamar haka:-
1:-Basiru Ibrahim chilo Zango
2:-Basiru chilo Zango ko Kuma a shafina(page) mai suna
3:-Basiru chilo Zango
Ko Kuma a Twitter da sunan

Ko a Instagram Basiruchilo Zango
WhatsApp 09032487230

Amadadin masoya da kuma jam'iyyar pdp da dantakarar chairman na jam'iyyar wato Hon. Auwal Abdulkareem (Incilli) na farin...
17/03/2022

Amadadin masoya da kuma jam'iyyar pdp da dantakarar chairman na jam'iyyar wato Hon. Auwal Abdulkareem (Incilli) na farin cikin sanar da masoya cewar zai zagaya cikin garin zango domin gaishe da al'umma da kuma tabbatar musu da takararsa ta chairman na karamar hukumar zango a karkashin jam'iyyar pdp

Za'ayi gaishe gaishenne kamar haka :-
Rana:- Jumma'a 18/03/2022
lokaci:-4:00pm
Wurin haduwa :-kofar gidan bilya umar kofar Arewa zango
Allah ya bada ikon halarta
Ameeeen

Yanda Tsayayen Dan takarar chairman na karamar hukumar zango a karkashin jam'iyyar pdp ya zagaya cikin garin zango Hon. ...
11/03/2022

Yanda Tsayayen Dan takarar chairman na karamar hukumar zango a karkashin jam'iyyar pdp ya zagaya cikin garin zango

Hon. Auwal Abdulkareem (Incilli) ya zagaya cikin garin zango domin gaisawa da al'ummar cikin gari da kuma yi masu gaisuwa

A cikin zagayawar Al'umma sunyi fatan alkhairi s**a kuma nuna goyon bayansu Dari bisa dari 100%

Muna fatan Allah ya bama jam'iyyar pdp Nasara ameeeen

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Basiru chilo zango posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Basiru chilo zango:

Share