Hausa Tech Wave

Hausa Tech Wave Domin Samun ingantattun labarai da kuma ilimantarwa a bangaren da s**a shafi crypto currency da sauran bangarorin kimiyya da fasaha

Amsar Time Farm ta yau Alhamis
18/07/2024

Amsar Time Farm ta yau Alhamis

Amsar Time farm ta yau Litinin
15/07/2024

Amsar Time farm ta yau Litinin

Amsar Yau Ta Time farm
14/07/2024

Amsar Yau Ta Time farm

DUCK-SCOOP✅Bayan An Kammala Dogs Da Cats Yanxu Kuma Ga $DUCK Shima Yadda Tsarin Dogs Da Cats Yake Haka Sukayi.https://t....
13/07/2024

DUCK-SCOOP✅

Bayan An Kammala Dogs Da Cats Yanxu Kuma Ga $DUCK Shima Yadda Tsarin Dogs Da Cats Yake Haka Sukayi.

https://t.me/duckscoop_bot/app?startapp=TIs89dpMzp

Kuyi Sauri Ku Shiga LINK Domin Duba Nawa Kuka Samu.

A Wannan Sabgar Kada Ka Sare Domin Akwai Alkhairi... Shima Ba Mining Ake Ba.

A KULA!Mutane da yawa sunyi hasarar kuɗin su sakamakon daukar wannan wallet da ke jikin hoto su tura a saka musu gas fee...
13/07/2024

A KULA!

Mutane da yawa sunyi hasarar kuɗin su sakamakon daukar wannan wallet da ke jikin hoto su tura a saka musu gas fee, shi dai wannan wallet na wayanda s**a kunna 'Watch Only' wallet na Hamster Kombat mai dauke da kuɗin nan da baka isa ka cire bane, kuma muddin ka kuskura ka tura masa kuɗi to kayi hasara kenan.

Ina mai shawartar duk wanda ya bar wallet na Watch Only a Wallet nashi ya gaggauta zuwa ya canza zuwa wallet na asali.

Sannan na sake fahimtar wasu na buɗe wallets da dama ga kowane project, ma'ana a cikin Tonkeepeer ɗaya sai ka samu wallets kusan biyar ko fiye, na Hamster wai daban, na Timefarm daban, na Catizen daban, na Aqua daban da sauran su, to gaskiya wannan tsarin a gun newbie zai bada matsala sosai, ni wallet ɗaya nake amfani da shi ga duk wani project da ke kan Ton Blockchain, don bana son stress na neman gane wane wallet ne nayi amfani da shi a wannan project ko wancan, hakan kan iya jawo hasara.

Please kuyi like na wannan shafi Hausa Tech Wave
✍️ Ramiyu A. Jalingo

Amsar Time farm ta yau
13/07/2024

Amsar Time farm ta yau

Address

Wuse II
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Tech Wave posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share