Gom Moris Biisa

Gom Moris Biisa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gom Moris Biisa, Digital creator, Jimmy Carter Street Asokoro, Abuja.

My Culture, is my pride!
16/10/2023

My Culture, is my pride!

06/10/2023
26/09/2023

Kotun Tribunal tana da alkalai guda uku wanda zasu yanke hukunci tsakanin Isah Ashiru da Uba Sani a sati mai zuwa.

1. Justice Victor O. Oviawe: Dan jihar Edo ne kuma ya taba zama alkalin alkalan jihar kafin ya fara aiki a Federal High Court Edo.

2. Justice D.A. Damulak: Shi kuma dan asalin Payeshin LG dake jihar Plateau, ya kware matuka gurin aikin sa.

Yana aiki ne yanzun a National Industrial Court dake Abuja.

3. Justice N. Nonye: Mace mai kamar maza kenan, yar asalin jihar Anamnra dake kudancin Nigeria.

Muna addu'a Allah yasa su tsaya akan gaskiya gurin bama Isah Ashiru hakkin.

26/09/2023
Proudly the land of my heritage!
26/09/2023

Proudly the land of my heritage!

Address

Jimmy Carter Street Asokoro
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gom Moris Biisa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share