24/09/2023
♻◾◾◾◾◾SIRRIN◾◾◾◾◾♻
⬛ 'YA MACE ⬛
🎉BY UMMU MUHAMMAD🎉
◀ HANYOYIN SAMUN NI'IMA ▶
macen da take son ya samu ni'ima mai yawa kuma ta zamo tauraruwa a wajen mai gidanta domin ni'ima abace wadda take Kara mace daraja da daukaka shine zaka ga wata macen da hakane take mallake mai gidanta kaga sai yada Ayi da shi, to Uwargida ga hanyar da za a Bi da yardar Allah ( swt )
↪ KUNUN DABINO ↩
ki cire kwallayansa, ki jika shi yayi taushi, sai ki markada shi a bulanda sai ki zuba madara a ciki, sai ki saka kankana sai ki sha shima yana sa ni'ima.
↪ YA'YAN ZOGALE↩
yar'uwa ki samu ya'yan zogale masu yawa, ki shanya su su bushe sai ki dake su, sai ki dinga zubawa a cikin madara, ko nono , kina sha shima yana Kara ni'ima Zaki ga abin mamaki.
↪ AYA ↩
yar'uwa ki samu ayarki, ki wankenta, ki soyata ki niketa, ki dinga sha da nono Zaki ga abin mamaki ,yana sa santsin fata da laushinta.
BY UMMU MUHAMMAD