Leadership Hausa

Leadership Hausa Leadership Hausa, jarida ce ta Hausa da ta fara yada labarai tun daga 2006. Kafa ce ta sahihan labaru

JIBWIS Ta Miƙa Takardar Koke Ga Gwamnatin Kaduna Kan Zargin Wasu Malamai Da Yunƙurin Tada Husuma
28/10/2025

JIBWIS Ta Miƙa Takardar Koke Ga Gwamnatin Kaduna Kan Zargin Wasu Malamai Da Yunƙurin Tada Husuma

Gamayyar wasu malamai da limamai a Jihar Kaduna a karkashin kungiyar Izala (JIBWIS) sun mika wata takardar korafi ga gwamnatin jihar ta hannun Ofishin Kula da Harkokin Addinai, kan abin da s**a bayyana a matsayin yunkurin tada husuma da wasu malamai biyu ke yi - Sheikh Mansur Imam da Malam Imam Ɗan...

An Gudanar Da Taron Musamman Na Tattaunawa Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa A Afrika Da Kudu
28/10/2025

An Gudanar Da Taron Musamman Na Tattaunawa Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa A Afrika Da Kudu

An gudanar da taron musamman na tattaunawa tsakanin sassan kasa da kasa mai taken “kirkira, bude kofa da more ci gaba" a jiya Litinin a birnin Johannesburg na Afirka ta kudu, wanda babban rukunin gidan rediyo da talibijin na kasar Sin wato CMG ya shirya. Taron ya tattaro sama da manyan baki mahala...

Zamfara Ta Fara Sauyawa Zuwa Jihar Fasahar Zamani, In ji Gwamna Lawal
28/10/2025

Zamfara Ta Fara Sauyawa Zuwa Jihar Fasahar Zamani, In ji Gwamna Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na gina jihar da ke tafiya bisa tsarin zamani mai dogaro da fasahar zamani. A ranar Talata, gwamnan ya buɗe shirin horas da kwamfuta ga kwamishinoni da manyan masu ba da shawara na musamman, a fadar gwamnati da ke Gusau. A cikin wa...

Masanan Kasar Sin Da Afirka Sun Hada Karfi Da Karfe Don Habaka Samun Wadatar Abinci Da Zamanantar Da Aikin Gona
28/10/2025

Masanan Kasar Sin Da Afirka Sun Hada Karfi Da Karfe Don Habaka Samun Wadatar Abinci Da Zamanantar Da Aikin Gona

Babban taron kungiyar kawancen habaka amfani da kimiyya da fasaha a aikin gona ta Sin da Afirka (CAASTIA) na shekarar 2025 ya fara gudana jiya Litinin a Addis Ababa, babban birnin Habasha, tare da mai da hankali kan hadin gwiwar samun wadatar abinci da zamanantar da aikin gona a Afirka. Da take jawa...

Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Yi Ajali Tare Da Jikkata Wasu A Gombe
28/10/2025

Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Yi Ajali Tare Da Jikkata Wasu A Gombe

Rikicin da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya a Gundumar Komi, karamar Hukumar Funakaye ta Jihar Gombe, ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane biyu, wasu da dama kuma sun jikkata, a cewar majiyar 'yansanda. Saɓanin ya fara ne a ranar Lahadi wanda daga bisani matasa daga al'ummomin makwabta s**a ...

Address

27 Ibrahim Tahir Lane, Utako
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Leadership Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Leadership Hausa:

Share

Category