El-Rufai for Kaduna

El-Rufai for Kaduna Former Director-General, BPE. Former Minister of the Federal Capital Territory. Former Governor of Kaduna State, Nigeria. Member, Social Democratic Party (SDP).

Zumuncin Hausawan Duniya

El-Rufai, ADC stalwarts meet Atiku.Former Nigerian Vice President Atiku Abubakar has met with leadership of the ADC in A...
25/09/2025

El-Rufai, ADC stalwarts meet Atiku.

Former Nigerian Vice President Atiku Abubakar has met with leadership of the ADC in Abuja today.

The party's Chairman Senator David Mark together with Mallam Nasiru El-Rufai, Senator Aminu Waziri Tambuwal and Sheikh Isa Ali Pantami were in attendance.

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya caccaki gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu bisa abin da ...
22/09/2025

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya caccaki gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu bisa abin da ya kira "musgunawa 'yan adawa".

A wata tattaunawa yayin karbar bakoncin tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar a karshen mako a gidansa, dan adawa a siyasar kasar ya ce gwamnatin Tinubu barazana ce ga dimukuradiyya.

Kafar talabijin ta Channels ta ruwaito cewa Atiku ya je gidan El-Rufai ne don karfafa masa gwiwa bayan hatsaniyar da aka samu a yayin da ake nadin jagororin jam'iyyar adawa ta ADC reshen jihar Kaduna a kwanakin baya.

😎
18/09/2025

😎

HaÉ—arin jirgin ruwa ya zama ruwan dare a Najeriya, galibi saboda yawan lodi, rashin tsari da kuma rashin isassun matakan...
04/09/2025

HaÉ—arin jirgin ruwa ya zama ruwan dare a Najeriya, galibi saboda yawan lodi, rashin tsari da kuma rashin isassun matakan kariya.

Tarayya Hausa

21/02/2025
Ina matasan suke ne?
13/10/2024

Ina matasan suke ne?

Sharfaddeen Bature shi ne matashin da ya fara tunanin kafa wata kungiya ta matasa a Najeriya domin samar wa al'umomin ƙasar mafita daga matsalolin da suke fuskanta.

Wannan ne dalilin kafa ƙungiyar Tafiyar Matasa, wadda ta ƙunshi jama'a daga kowane sashe na Najeriya.

Ku ci gaba da bibiyar Tarayya Hausa domin kallon cikakken bidiyo na hirar da muka yi da Sharfaddeen Bature.

13/01/2024

🥰

26/12/2023

New generation Nigerians will make surely make it.

Address

Aguiyi Ironsi Street
Abuja
900271

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when El-Rufai for Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share