
25/11/2023
Wani Dan China ya auri wata zalleliyar Budurwa A Jihar Neja.
A yau Juma'a ne, aka'a daura auren Farida da Dan Chinan wanda ya musulunta aka sanyawa suna Zaharaddeen.
An gano cewa an daura auren ne a garin Lambata dake Karkashin Karamar Hukumar Gurara ta Jihar Neja.