Zinariya news

Zinariya news Zinariya
(2)

Bahaushiyar ƙasar China Kande Gao ta bayyana cewa ta siyi iPhone 17Yanzu dai an baza mata masu jin su sunada capacity, n...
20/09/2025

Bahaushiyar ƙasar China Kande Gao ta bayyana cewa ta siyi iPhone 17

Yanzu dai an baza mata masu jin su sunada capacity, nan da yan kwanaki zaku hangi wasu karin matan musamman sanannu a Social Media sun mallake ta.

Kudin iPhone 17 dai zai haura milyan 4.

Shin zaka siya idan kana da kudin ?

A yau ƙaramar hukumar Sabuwa ita ma ta yi zaman sulhu da yan bindigar daji, don samar da zaman lafiya ko'ina a duk fadin...
20/09/2025

A yau ƙaramar hukumar Sabuwa ita ma ta yi zaman sulhu da yan bindigar daji, don samar da zaman lafiya ko'ina a duk fadin ƙaramar hukumar

Daga Katsina daily

DA ƊUMI-ƊUMI: Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Zama DaktaShin kuna ganin cewa Rarara Ya cancanci wannan babban matsayi ?
20/09/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Zama Dakta

Shin kuna ganin cewa Rarara Ya cancanci wannan babban matsayi ?

'Yar shugaban ƙasar Kamaru Brenda Biya ta yi kira ga 'yan ƙasar da kada su zaɓi mahaifinta a zaɓen ƙasar da za ayi a wat...
18/09/2025

'Yar shugaban ƙasar Kamaru Brenda Biya ta yi kira ga 'yan ƙasar da kada su zaɓi mahaifinta a zaɓen ƙasar da za ayi a watan gobe.

Ya kamata a daina saka Al'ada a fina-finan Kannywood indai ana so ya harkar ta gyaruDalili shine ko turawa da suke film ...
18/09/2025

Ya kamata a daina saka Al'ada a fina-finan Kannywood indai ana so ya harkar ta gyaru

Dalili shine ko turawa da suke film India ko America basa sanya al'ada a finafinan su sai in labari ne yazo da haka.

Ya kamata Kannywood ma ta dauki wannan tsarin domin harkar film harka ce ta nishadantarwa dan haka ya kamata a daina sanya al'ada.

~ inji Jaruma Khadija Muhd Osi a hirar ta da BBC Hausa

Zinariya news

17/09/2025

Cikin bidiyo; Yadda jagoran yan bindiga Isya Akwashi Garwa ya saki yan ƙaramar hukumar Faskari su 27 a yau Laraba, bayan yarjejeniyar zaman sulhun da aka yi da shi a Jihar Katsina

DA DUMIDUMINSA: Biyo Bayan Suĺhu, Kasurģùmìñ Dan Ta'àďďà, Isiya Akwashi Garwa Ya Sako Mutane 28 Da Ya Yi Garkuwà Da Sù '...
17/09/2025

DA DUMIDUMINSA: Biyo Bayan Suĺhu, Kasurģùmìñ Dan Ta'àďďà, Isiya Akwashi Garwa Ya Sako Mutane 28 Da Ya Yi Garkuwà Da Sù 'Yan Yankìñ Faskari Ba Tare Da An Biyan Ko Sisi A Matsayin Kudin Fansa Ba

Yanzu Yanzu: Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya, Muhammad Bin Salman, ya karɓi Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif, a F...
17/09/2025

Yanzu Yanzu: Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya, Muhammad Bin Salman, ya karɓi Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif, a Fadar Al-Yamamah da ke birnin Riyadh, inda s**a gudanar da tattaunawa ta tattaunawa ta Musamman.

Labari da duminsa; Yan bindiga karkashin jagorancin Jelani dake yankin Farin Dutse kan hanyar Maigora zuwa Faskari, suma...
17/09/2025

Labari da duminsa; Yan bindiga karkashin jagorancin Jelani dake yankin Farin Dutse kan hanyar Maigora zuwa Faskari, suma sun sako karin wasu mata uku yan garin Kadisau da s**a yi garkuwa da su a kwanakin baya

Cikakken labari mai hade da bidiyo na nan tafe

Meyasa wannan hoton yake trending?
17/09/2025

Meyasa wannan hoton yake trending?

Gwamnatin Tarayya Ta Amince A Dinga Koyar Da Harshen Chana Cikin Darusan Da Ake Karantarwa A Makarantun Sakandiren Nijer...
17/09/2025

Gwamnatin Tarayya Ta Amince A Dinga Koyar Da Harshen Chana Cikin Darusan Da Ake Karantarwa A Makarantun Sakandiren Nijeriya

YANZU-YANZU: Tinubu Ya Janye Dokar Ta Baci Daga Jahar Ribas Yayi Umarnin Adawo Da Gwabnan Kano karagarsa.
17/09/2025

YANZU-YANZU: Tinubu Ya Janye Dokar Ta Baci Daga Jahar Ribas Yayi Umarnin Adawo Da Gwabnan Kano karagarsa.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zinariya news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zinariya news:

Share