20/09/2026
📢 SANARWA GA ƘARIN AL’UMMA
Bismillahir Rahmanir Rahim
🎓 SHEIKH TAHIR TSANGAYA MODEL SCHOOL – KANGERE
A madadin Sheikh Dahiru Usman Bauchi Foundation, muna farin cikin sanar da iyaye da masu kula da yara cewa:
🏫 AN BUƊE ƘOFOFIN SHIGA MAKARANTA!
An fara karɓar Admission Forms na zangon karatu na 2026/2027 domin:
📚 Primary One
📚 JSS One
Makarantar tana ba da haɗaɗɗen ilimi da ya haɗa da:
🕌 Haddar Alƙur’ani Mai Girma
📖 Larabci da Ilimin Addinin Musulunci
🎓 Ilimin zamani — English, Mathematics & Sciences
💻 Computer & ICT
🛠️ Koyon sana’o’i da dabarun dogaro da kai
🏠 Cikakken Boarding da kula da jin daɗin ɗalibai
🏥 Asibitin cikin makaranta
☀️ Solar Power da sauran ingantattun kayan more rayuwa
📍 Wuri: Kangere, Natsira, kilomita 10 a hanyar Gombe Road, Bauchi State.
📅 Za a fara karatu: 21 ga Satumba, 2026.
📞 Domin neman Form ko ƙarin bayani:
07024 360 919
🌟 Ku ba ‘ya’yanku ingantaccen ilimi, tarbiyya, sana’a da makoma mai kyau.
SHEIKH TAHIR TSANGAYA MODEL SCHOOL – KANGERE
Knowledge • Discipline • Faith • A Brighter Tomorrow