Crypto Hausa

Crypto Hausa Kafa ta musamman don wayar da kan yan uwa hausawa masu sha'awar harka crypto currency, digital curre

LABARI MAI DUMI: Mastercard ta ƙaddamar da Agent Pay, wani sabon tsarin biyan kuɗi da aka ƙera domin na’urori da wakilan...
10/06/2026

LABARI MAI DUMI: Mastercard ta ƙaddamar da Agent Pay, wani sabon tsarin biyan kuɗi da aka ƙera domin na’urori da wakilan AI (Artificial Intelligence).
Ana aiwatar da wannan shiri ne tare da haɗin gwiwar manyan kamfanonin crypto da blockchain, ciki har da Solana, Coinbase, Ripple, da sauran su.
Wannan wani ƙarin alama ne da ke nuna cewa harkokin kuɗi na gargajiya sun fara wucewa matakin karɓar crypto kawai, kuma yanzu suna binciken yadda fasahar blockchain za ta iya zama ginshiƙin sabon tsarin biyan kuɗi na zamani.
Nan gaba, watakila ba mutane kaɗai za su riƙa biyan juna kuɗi ba.
Za mu iya ganin AI na biyan AI, na’urori na biyan na’urori, yayin da blockchain zai kasance tushen tabbatarwa da daidaita ma’amaloli.
Muna kallon farkon gina wani sabon tsarin kuɗi na zamani wanda ake ƙirƙirawa a zahiri a wannan lokaci.

Kada ka rikita amfanin wani aiki (project use case) da amfanin kuɗinsa ko token ɗinsa (coin/token utility).Wani aiki na ...
09/06/2026

Kada ka rikita amfanin wani aiki (project use case) da amfanin kuɗinsa ko token ɗinsa (coin/token utility).
Wani aiki na iya kasancewa yana da fasaha mai ƙarfi kuma yana magance matsala ta gaske, amma duk da haka kuɗinsa ko token ɗinsa na iya rasa ƙima a nan gaba idan ba shi da amfani mai ma'ana a cikin tsarin aikin.
A matsayin mai saka jari a harkar crypto, kada ka mayar da hankali kawai kan abin da aikin yake yi ko matsalar da yake warwarewa. Abin da ya kamata ya fi ba ka muhimmanci shi ne amfanin coin ko token ɗin, sannan daga baya ka duba fasahar da aikin ya ginu a kanta.
Idan wani aiki yana da amfani mai ƙarfi kuma coin ko token ɗinsa yana taka muhimmiyar rawa a cikin tsarin aikin, to amfanin aikin zai iya jawo masu amfani da karɓuwa, yayin da amfanin coin ko token ɗin zai haifar da buƙata a gare shi.
A tsawon lokaci, haɗuwar wannan karɓuwa (adoption) da buƙata (demand) ita ce ke iya haifar da ci gaba mai ɗorewa na ƙimar coin ko token ɗin.

RUBUTAWA

SANUSI DANJUMA ALI

FASSARAWA

CRYPTO HAUSA

Veri Vault ko KWTCN yana daga cikin project din da nake ganin nan gaba suyi abun kirki, wato Veri Vault Chain...Sabuwar ...
09/06/2026

Veri Vault ko KWTCN yana daga cikin project din da nake ganin nan gaba suyi abun kirki, wato Veri Vault Chain...

Sabuwar Wallet ce mai suna ($KWTCN Wallet) suke raba Airdrop ɗinsu ga sabbin Users.

A kwanakin baya suna raba 5,000 $VERV tokens, yanzu kuma sun rage zuwa 2,500 suke bayarwa.

Ba mining bane ko farming. Sign up zaka yi ka buɗe zasu baka sai kayi holding abinda aka baka ana fara Swapping ka cire USDT ɗinka kayi P2P. Zasu bude swapping nan gaba kadan.

Claim here: https://w.verivault-chain.net/apk/kwtcn/kwtcn.apk

— Zaka iya download App ɗinsu ta link ɗin sama☝️ sai ka saka Invitation code domin samun reward...👇

Invitation Code: 5UTZ9G

Kar Wani ya rudde ku da shiga wannan platform din Dan wallah scam ne. zasu barku can su kwarfe ku
09/06/2026

Kar Wani ya rudde ku da shiga wannan platform din Dan wallah scam ne. zasu barku can su kwarfe ku

Kasa da awa 48 ya rage suyi list Mai fatan ku akan project din.Da fatan an tara kaya
03/06/2026

Kasa da awa 48 ya rage suyi list Mai fatan ku akan project din.

Da fatan an tara kaya

Address

Abuja
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Crypto Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share