The RootNews ngr

The RootNews ngr The RootNews ngr is a general interest online Newspaper

Sada Soli Allah Ya saka wa bayin Allah.
10/05/2025

Sada Soli Allah Ya saka wa bayin Allah.

19/12/2024

713 likes, 120 comments. “ ❤️❤️❤️arewa ”

30/08/2024
30/08/2024

Sokoto state Governor's wife birthday party. where's EFCC?.
At this trying period hmmm.

30/08/2024

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Najeriya ta baiwa yan kasuwa wata guda su rage farashin kayayyaki ko su fuskanci hukunci

Hukumar kula da kasuwanci da ingancin kayyaki FCCPC ta sanya wa’adin wata guda ga ‘yan kasuwa domin rage farashin kayayyaki a fadin Najeriya.

Hukumar ta sanar da wa’adin wata guda ga ‘yan kasuwar ne bayan ta tura jami’an ta sun shiga kasuwannin sun gano yadda yan kasuwa ke tsawwala farashin kayayyaki,

Mista Tunji Bello, wanda shi ne sabon mataimakin shugaban hukumar FCCPC, ya bayyana hakan ne a yayin wani taron kwana guda da masu ruwa da tsaki s**a yi kan farashi da riba, wanda ya gudana ranar Alhamis a Abuja.

Ya ce da zaran wa’adin ya kare za su dauki gagarumin hukunci kan yan kasuwa kungiyarsu da daidaikunsu da kamfanonin da aka k**a suna tsawwala farashi.

Me zaku ce?

30/08/2024
28/08/2024

BREAKING: Gov Yusuf Orders Closure Of MDAs’ Accounts

Governor Kabiru Abba Yusuf of Kano State has directed the Accountant-General of the state to close the bank accounts of all ministries, departments and agencies with immediate effect.

The governor gave the directive at the ongoing meeting with the Chairman of the Kano State Internal Revenue Service and heads of MDAs at the Government House.

https://dailytrust.com/breaking-gov-yusuf-orders-closure-of-mdas-accounts/

28/08/2024
27/08/2024

Address

TOS Benson Street, Abuja .
Abuja

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The RootNews ngr posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share