Skillset Academy

Skillset Academy SkillSet Academy
Makaranta ce da zamu dinga koyar da matasa digital skills da harshen Hausa.

15/10/2024

Wannan community group ne ma ana kowa ma zai iya Shiga domun zamu iya giveaway akai akai

Zamu iya bayar da kyautar software
Kokuma muyi giveaway na Shiga class
Da sauransu Dan haka kunada bukatar Ku Shiga

Yau itace Rana ta farko da zamu Fara daukar Course daya Mufara Daliban Computer yau zamu Fara web development, haka zali...
03/10/2024

Yau itace Rana ta farko da zamu Fara daukar Course daya Mufara

Daliban Computer yau zamu Fara web development, haka zalika kuma yau zamu Fara installation na software

Wacce da ita ce zamu Fara using wujin kirkirar website koma wace irice

Dan haka yau misalin karfe 10:00 na dare zamu Fara da yardar Allah

Usman Abdullahi Aliyu
Missta Silas

Get Ready
28/09/2024

Get Ready

31/05/2024

Kadan daga cikin aikin daliban creative hub academy

Cartoon animation
Wanda shine training na farko da muka fara yi

Yau ma Kuma akwai training insha Allah

Zamu bayar da tutorial na hacking social media accounts,  Ga students Namu na creative hub Academy Sannan wannan ba wai ...
12/05/2024

Zamu bayar da tutorial na hacking social media accounts,

Ga students Namu na creative hub Academy

Sannan wannan ba wai application bane koh kuma software, zamuyi amfani dashi ba

Kawai dabara ce wacce kuma tana aiki sosae,

Dalilinda ya saka mutane da dama suke nema su iya dabaru na kutse saidai har yanzin basu iya ba shine

Babu wani application da zakayi amfani dashi domun kayi hacking social media accounts

Haka zalika babu software da zakayi hacking social media accounts

Kawai dai dabaru ne wanda saika kwantar da hankali zaka iya

Daga lokacinda ka kwantar da hankali ka iya, toh a lokacin ne zaka gane dik abunda kayi a baya kawai ka bata lokacinka ne ka bata lokacin ka ga makaryata suna karbe kudadenka ta hanyar karbar app wai na hacking

Wannan course din insha allah shine Zamu kawo na biyu

Idan har kuna cikin creative hub Academy ku shirya,

Idan kuma baku a ciki kunada Damar shiga, ga WhatsApp number 07081306727

Kuyi shared post din domun zai taimaka wa mutane da dama

Aslm alaikum ina mai farin cikin sanar daku cewa mun samo kwararrun tools na creating game kala kala Kuma insha allah mu...
11/05/2024

Aslm alaikum ina mai farin cikin sanar daku cewa mun samo kwararrun tools na creating game kala kala

Kuma insha allah munyi muku alkawar tabbas zaku iya kirkirar games kala kala

A wannan makarantar creative hub Academy

Bayan haka wayan nan tools din dika ana amfani ne dasu a waya, zakayi amfani da waya ka kirkire games kala kala sannan ka sayar

Zamu fara training satin nan dan haka makarantar a bude take idan kanada bukatar register sai kayi mana magana a WhatsApp

WhatsApp number 07081306727

Registration form Namu muna bayar dashi akan 5k

Muna bayar da form da kuma certificate

Haka zalika akwai programs da dama da muka shirya muku

Mungode

Creative Hub Academy StudentsInsha Allah zamu dawo training sati Mai zuwa, Bayan haka Kuma Courses naku suna Nan ba Wand...
12/04/2024

Creative Hub Academy Students

Insha Allah zamu dawo training sati Mai zuwa,

Bayan haka Kuma Courses naku suna Nan ba Wanda muka cire saidai ma mun Kara muku wasu daga ciki,

A halin yanzin courses namu sune Kamar haka,

1) Programming Language
Learning Html, Css, Python, Php, JavaScript, Java, C++, Swift, C #, Ruby.

2.) Web development
Learning WordPress Development,
Blogger development,Wix development.

3) Cartoon Animation
Learning, 2D Animation, 3D Animation

4. App development
Learning, Figma Design, Web To App, Tidio Design, Cordular design,

5.) Affiliate marketing
Learning, Affiliate marketing checklist,
Project 24, Affiliate marketing basics, Affiliate marketing mastery.

6. Cyber Security
Learning, Cyber security consultant, Comp TIA Security+, Security Analyst, Ethical Hacker.

Registration form namu 5k

For more information contact us
07081306727

Address

Games Village Area
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Skillset Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Skillset Academy:

Share