04/10/2025
Jirgi dauke da masu fafutukar Global Sumud Flotilla ya sauka a Istanbul
Masu fafutukar 137 daga cikin Global Sumud Flotilla, ciki har da ’yan ƙasar Turkiyya 36, sun isa birnin Istanbul bayan da Isra’ila ta kai musu hari kuma ta k**a su a cikin ruwan ƙasa na duniya.
KARIN BAYANI 👇👇
http://dghausa.blogspot.com/2025/10/jirgi-dauke-da-masu-fafutukar-global.html