The Nigerian Aid Group Of Islam' Jama'atu Nasril Islam

The Nigerian Aid Group Of Islam' Jama'atu Nasril Islam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from The Nigerian Aid Group Of Islam' Jama'atu Nasril Islam, Abuja.

Nigerian Aid Group is an Voluntary Uniformed Humanitarian organization providing aid & support to those in need, promoting peace, health, education & social welfare, regardless of socio-political, religious or ethnic affiliations In servicing to humanity

NAG- JUMMAAT MUBARAK👐
12/09/2025

NAG- JUMMAAT MUBARAK👐

NAG
07/09/2025

NAG

Aid Group of Islam Never Give-Up. Wannen Dan Agaji?Dan agaji Mutun ne wanda ya sadaukar da Rayuwarsa da lokacin da dukiy...
01/09/2025

Aid Group of Islam Never Give-Up. Wannen Dan Agaji?
Dan agaji Mutun ne wanda ya sadaukar da Rayuwarsa da lokacin da dukiyarsa da ƙarfin sa domin taimakon addini..

Toh waye Dan Agaji?
Waye Dan Agaji ?
(1)Dan Agaji Sojan musulunci
(2)Dan Agaji mutumne Mai Niman Ilimi
(3)Dan Agaji mutumne Mai Hakuri
(4)Dan Agaji mutumne Mai Juriya
(5)Dan Agaji mutumne Mai Gaskiya
(6)Dan Agaji mutumne Mai Mutunci
(7)Dan Agaji mutumne Mai Amana
(8)Dan Agaji mutumne Mai Hankali
(9)Dan Agaji mutumne Mai tsafta
(10)Dan Agaji mutumne Mai Aqida
(11)Dan Agaji mutumne Mai Aikin Addini Domun Allah


👇👇👇
https://youtu.be/qKrTrzU8SV8?si=YzlwKb_xtB_z3o-B

Danna wannan link Domin chigaba Ka Kasancewa Da Kungiyar Agaji ta Jama'atu Nasril Islam a WhatsApp Group domin:- Gudanar...
31/08/2025

Danna wannan link Domin chigaba Ka Kasancewa Da Kungiyar Agaji ta Jama'atu Nasril Islam a WhatsApp Group domin:

- Gudanar da ayyukan agaji
- Yada wayar da kai cikin al’umma
- Tattara da tsara ayyukan masu sa kai
- Bayar da tunatarwa da ilimantarwa ta addini

WhatsApp Group Invite

Yadda aka gudanar da Sallar Jana'iza na State President na Kungiyar Agaji ta Jama'atu Nasril Islam Reshen Jahar Adamawa ...
29/08/2025

Yadda aka gudanar da Sallar Jana'iza na State President na Kungiyar Agaji ta Jama'atu Nasril Islam Reshen Jahar Adamawa Alh Ahmadu Aliyu Mustapha CFR Phd. Former Controller General

Allah Ya jikansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Ameen.



INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN.Allah ya karbi bakoncin Alh Dr Muhammad Barkindo Mustafa Aliyu CFR PhD. Sardauna Ada...
28/08/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN.

Allah ya karbi bakoncin Alh Dr Muhammad Barkindo Mustafa Aliyu CFR PhD. Sardauna Adamawa, State President of The Nigerian Aid Group of Islam reshen Jihar Adamawa, kuma tsohon shugaban hukumar Kwastam na ƙasa wanda Allah ya karɓi rayuwarsa cikin rahama.

Rasuwar Sardauna babban rashi ne musamman ga Kungiyar Agaji ta Musulunci da kasa gabadaya. ya jagoranci kungiyar agaji bisa jajircewa, basira da ƙwazo. Ya kasance babban shugaba mai kishin al’umma da hidima ga jama’a, wanda ya ba da gudunmawa sosai wajen ci gaban aikin agaji, zaman lafiya, da ƙarfafa ayyukan alheri a Adamawa da ƙasa baki ɗaya.

Rasuwarsa ta bar gibi babba a zuciyar dangi, abokai, mabiya da al’ummar Musulmi gaba ɗaya.

Allah Ya jikansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Ameen.



We deeply appreciate our National Executives, National Superior, National Zonals to Pioneer to ancestors who continue to...
27/08/2025

We deeply appreciate our National Executives, National Superior, National Zonals to Pioneer to ancestors who continue to work tirelessly and selflessly toward the growth and stability of this noble organization. May Allah (SWT) strengthen them, guide their efforts, and reward them abundantly...............................
Muna musu addu'a ta musamman ga shugabanninmu na ƙasa harda da wadanda sukayi gwagwarmayan Gina wannan kungiya. waɗanda ke ci gaba da yin aiki ba gajiyawa, tare da sadaukarwa don ci gaban wannan ƙungiya mai albarka. Allah Ya saka musu da alheri, Ya ƙara musu ƙarfin guiwa da basira.

Together, we build.
Together, we serve.
Up Nigeria Aid Group of Islam!


APPOINTMENT LETTER AS GRANT PATRONHajiya Maryam Senator Ahmed Wadada Aliyu Received an appointment letter as grant patro...
24/08/2025

APPOINTMENT LETTER AS GRANT PATRON

Hajiya Maryam Senator Ahmed Wadada Aliyu Received an appointment letter as grant patron of the Nigerian Aid Group Of Islam (JNI), Nasarawa Local government chapter.

This appointment follows her unwavering support And positive contribution to the well-being of Muslims ummah across the state.

23th August, 2025


Dannan waannan link domin Shiga. click the link below👇
24/08/2025

Dannan waannan link domin Shiga. click the link below👇

WhatsApp Group Invite

JOINT THE WHATSAPP INITIATIVE OF THE NIGERIAN AID GROUP OF ISLAMIn its continued effort to enhance communication, coordi...
23/08/2025

JOINT THE WHATSAPP INITIATIVE OF THE NIGERIAN AID GROUP OF ISLAM

In its continued effort to enhance communication, coordination, and humanitarian service delivery, the Nigeria Aid Group of Islam is pleased to announce the Joint of its WhatsApp Group Platform.

This digital initiative aims to unite members and volunteers nationwide under a single, structured platform to support:

- Humanitarian aid efforts
- Community awareness campaigns
- Volunteer coordination
- Islamic reminders and educational content

How to Join:
Interested individuals are encouraged to either:
1. Join via the official WhatsApp group link
2. Drop their WhatsApp numbers in the comment section to be added by the admins

This initiative is a step forward in promoting unity, strengthening service to humanity, and empowering grassroots engagement across all levels of the organization.

Here is the Link Clink to join👇

https://chat.whatsapp.com/BnwvrEuaVK41i12Xy7Wln0?mode=ac_t

For more updates, visit:
www.fb.com/nagjninigeria
www.fb.com/nagjni


GA MASU SHA’AWA KASANCEWA TARE DA MU A RUKUNIN WHATSAPP A cikin ƙoƙari na ci gaba da inganta sadarwa, haɗin kai da isar ...
23/08/2025

GA MASU SHA’AWA KASANCEWA TARE DA MU A RUKUNIN WHATSAPP

A cikin ƙoƙari na ci gaba da inganta sadarwa, haɗin kai da isar da ayyukan agaji cikin tsari, ta Nigerian Aid Group of Islam kubibiyeMu a Tashsrmu ta WhatsApp.

Wannan tsarin na zamani an kirkiro shi ne domin haɗa mambobi da masu kai agaji daga sassa daban-daban na ƙasa a karkashin tsari guda domin:

- Gudanar da ayyukan agaji
- Yada wayar da kai cikin al’umma
- Tattara da tsara ayyukan masu sa kai
- Bayar da tunatarwa da ilimantarwa ta addini

Ana gayyatar masu sha’awa su:
1. Barin lambarsu a sashin sharhi (Comments) domin a Sanya su.
3. Shiga ta hanyar danna link

Wannan ƙuduri wata hanya ce ta ƙarfafa haɗin kai, gina ayyukan jin ƙai da ƙarfafa hulɗa a matakin ƙasa baki ɗaya.
Dannan wannan Link domin Shiga👇

https://chat.whatsapp.com/BnwvrEuaVK41i12Xy7Wln0?mode=ac_t

Don ƙarin bayani, ziyarci:
www.fb.com/nagjninigeria
www.fb.com/nagjni


PUBLIC NOTIFICATION & STRONG ENCOURAGEMENT FROM OSUN STATE🚨Dear Esteemed Officers and Dedicated Members,An incredibly go...
22/08/2025

PUBLIC NOTIFICATION & STRONG ENCOURAGEMENT FROM OSUN STATE🚨

Dear Esteemed Officers and Dedicated Members,

An incredibly golden opportunity* awaits you! The Officers’ Development & Training Centre, in conjunction with The Nigerian Aid Group Osun State Command, is proudly organizing an Online First Aid Training & Certification. This highly impactful and deeply enriching program will run from the 5th to 7th of September 2025 (Friday–Sunday sessions) via WhatsApp.

🌟 Why You Must Not Miss This Life-Changing Training:

Gain practical, hands-on knowledge in Emergency Response & Humanitarian Principles.

Master Basic First Aid & CPR skills that are absolutely essential, potentially life-saving, and highly respected in every professional field.

Receive a recognized digital certificate that significantly enhances your credibility, competence, and career worth as a responsible, reliable, and resourceful officer.

All these for a very affordable participation fee of only ₦4,000

📌 This is more than just training, it is an investment in your professional excellence, your personal growth, and your ability to serve humanity courageously and compassionately.

✅ ENROLL NOW! Do not delay, because opportunities like this come rarely and disappear quickly. Seize this chance to equip yourself with indispensable skills that will set you apart as a truly prepared, proactive, and outstanding officer.

🔗 Contact via WhatsApp today: *+2349052611912, +2348166393785, +2347031673154*

✨ Remember: An Officer without ADEQUATE TRAINING is limited, but an officer who grabs opportunities like this shines brighter, stronger, and better in every assignment.

For more WhatsApp 👇👇

https://chat.whatsapp.com/BBbRt5KtAm5JYDf2inoBex?mode=ac_t


Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Nigerian Aid Group Of Islam' Jama'atu Nasril Islam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share