Taka Leda

Taka Leda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Taka Leda, Media/News Company, Abuja.

Zavi ya bayyana cewar tabbas alkalin wasa ya zabgamusu rashin daraja a a daren jiya.
22/04/2024

Zavi ya bayyana cewar tabbas alkalin wasa ya zabgamusu rashin daraja a a daren jiya.

🗣️Lewandowski Yace: "Mun san yadda zamu doke Real Madrid." In ji [Mundo Deportivo]Dagav ✍✍✍
21/04/2024

🗣️Lewandowski Yace: "Mun san yadda zamu doke Real Madrid." In ji [Mundo Deportivo]

Dagav ✍✍✍

Serhou Guirassy ya zama gwarzon dan wasan Bundesliga na watan Maris a gaban Jamal Musiala da Harry Kane.  Dan wasan ya c...
19/04/2024

Serhou Guirassy ya zama gwarzon dan wasan Bundesliga na watan Maris a gaban Jamal Musiala da Harry Kane.

Dan wasan ya ci kwallaye 25 a wasanni 23 da ya buga a gasar Bundesliga ta bana.

● Taka leda

Gift Orban: “Bazan iya muku bayani ba saboda bazaku fahimta ba. Haifar ka a nahiyar Turai ya sha bambam da haihuwarka a ...
17/03/2024

Gift Orban: “Bazan iya muku bayani ba saboda bazaku fahimta ba. Haifar ka a nahiyar Turai ya sha bambam da haihuwarka a Afrika.

“Idan ku Talakawa ne a Faransa, Jahar ku zata taimaka muku, Za a baku abinci kuma za a kula da ku. Amma a Afrika, Babu wanda zai kula da kai saidai Yunwa ta kashe ka.

“Shiyasa gaba ɗayan mu muke son buga wasan ƙwallon ƙafa. Inda na taso, Idan ku Talakawa ne, To rayuwa bazata yi muku daɗi ba.

“Wannan shi ya bani ƙwarin gwiwa...Yanzu, Inason yin nasara a rayuwa domin na samu damar da zan taimaka. Ba iya iyalai na ba, Wannan wani abune da ya wuce tun a baya, Inason taimakawa duk wasu mutane marasa ƙarfi da marayu.

“Akwai talakawa a nahiyar Turai akwai su a Afrika. Amma bazaka haɗa su ba, Baza su taɓa zama iri ɗaya ba. Kana buƙatar kayi rayuwar kamar kana da shi. Zaka tashi da safe amma saika nemi abun da zakaci ka rasa, Karku tambayeni na cigaba da bayani dalla-dalla.

• Taka Leda
Taka Leda
Fagen Labaran Wasanni

Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafar Saudiyya na neman a dakatar da Cristiano Ronaldo na wasanni biyu, bayan da ...
01/03/2024

Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafar Saudiyya na neman a dakatar da Cristiano Ronaldo na wasanni biyu, bayan da ya nuna yanayin batsa ga magoya baya da ke rera wakar "Messi, Messi". Inji - MARCA.

● Taka Leda

Trey Nyoni 🇿🇼 becomes the youngest player ever to feature for Liverpool in the FA Cup at 16y 243d 👏
01/03/2024

Trey Nyoni 🇿🇼 becomes the youngest player ever to feature for Liverpool in the FA Cup at 16y 243d 👏

Luis Castro:  "Babban burinmu shine lashe gasar zakarun Asiya AFC."• Taka Leda Fagen Labaran WasanniBBC HausaSport News
01/03/2024

Luis Castro: "Babban burinmu shine lashe gasar zakarun Asiya AFC."

• Taka Leda
Fagen Labaran Wasanni
BBC Hausa
Sport News

Victor Osimhen ya ba wani Yaro magoyin bayan sa kyautar Naira Miliyan 2 da rabi saboda ya kwaikwayi irin salon sa.• Fage...
29/02/2024

Victor Osimhen ya ba wani Yaro magoyin bayan sa kyautar Naira Miliyan 2 da rabi saboda ya kwaikwayi irin salon sa.

• Fagen Wasanni

Ƴar wasa mai shekaru 23 Geyse ta zura ƙwallaye biyu a wasan da Ƴan matan Brazil sukayi wuju-wuju da ƴan matan Panama da ...
29/02/2024

Ƴar wasa mai shekaru 23 Geyse ta zura ƙwallaye biyu a wasan da Ƴan matan Brazil sukayi wuju-wuju da ƴan matan Panama da ƙwallaye 5-0 a ranar Laraba a gasar Gold Cup.

• Taka Leda

Luka Modric yafi sha'awar komawa America da ƙwallo fiye da Saudi Pro League ta ƙasar Saudi Arabia. (The Athletic).• Taka...
29/02/2024

Luka Modric yafi sha'awar komawa America da ƙwallo fiye da Saudi Pro League ta ƙasar Saudi Arabia. (The Athletic).

• Taka Leda

Happy birthday to Arda Güler who turns 19 today !🎉🥳🎂🇹🇷🤍✨🏆
27/02/2024

Happy birthday to Arda Güler who turns 19 today !

🎉🥳🎂🇹🇷🤍✨🏆

Chelsea ce ke jagorantar Arsenal a yunkurin daukar dan wasan gaba na Napoli Victor Osimhen a bazara.  (TEAMtalk)● Taka L...
27/02/2024

Chelsea ce ke jagorantar Arsenal a yunkurin daukar dan wasan gaba na Napoli Victor Osimhen a bazara. (TEAMtalk)

● Taka Leda

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taka Leda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share