Global Islamic Media

Global Islamic Media live programs

22/08/2025

Live streaming of Adamu Abubakar Muhammad Sani

08/08/2025

Celebrating my 8th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. šŸ™šŸ¤—šŸŽ‰

13/02/2025
Masha Allah Alhamdulillah
20/08/2024

Masha Allah Alhamdulillah

Taya Murna: Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau, A madadin ʙungiyar JIBWIS, Na taya, Director Higher Eduction na JIBWIS na ʙasa, kuma shugaban Izala na jahar Kano, sheikh Professor Abdullahi Sale Usman Pakistan Murnan Samun Kujerar shugabancin Hukumar Alhazai ta ʙasa, (National Hajj Commision of Nigeria NAHCON). Wanda shugaban ʙasar Naijeriya ya masa a jiya Litinin.

A madadin ʘungiyar JIBWIS muna taya shi Murna tare addu’an Allah ya masa jagora, ya bashi ikon yin adalci, ya bashi nasara akan dukkan lamuran sa, yasa a gama lafiya. Muna kira ga jama’a da ku sanya shi a cikin addu’oin ku, Allah ya masa jagora.

JIBWIS NIGERIA

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Global Islamic Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Global Islamic Media:

Share