22/05/2025
Bawan Allah mutumin kirki Allah ya kara daga garaja da kimarka ya kare kabanka da bayanka domin jama,a su cigaba da amfana.
Allah ya maka karshe mafi kyawu Al-sheikh Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum lafiya Ameen.