12/10/2025
DA DUMI DUMI: Bincike ya tabbatar da cewa, Aljanu Sama Biliyan ɗaya ne Waɗanda S**a Karɓi Ɗariƙar Tijjaniyya a Gurin Sheikh Usman Ɗahiru Bauchi.
Daga Babangida
An Samu Aljanu Sama Da Biliyan Daya (1,000,000,000:00) Wanda S**a Karbi Dariqar Tijjaniyya A Hannun Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi r. t. a.
Cikin Su Muqadamai Sun Kai Miliyan Dari Uku (300,000,000:00) Dukkan Su Almajiran Shehu Ibrahim Inyass Ne.
Me Zaku Ce?
Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...