Hausaforum.com

Hausaforum.com Barka da zuwa shafin HausaForum

CUTAR HAWAN JINI Cutar Hawan jini ta yawaita matuka a cikin mutane harda al’umarmumta jinsin bakaken fata, kuma tana jaw...
09/09/2019

CUTAR HAWAN JINI Cutar Hawan jini ta yawaita matuka a cikin mutane harda al’umarmumta jinsin bakaken fata, kuma tana jawo mana illoli masu yawa. Babban abin damuwa da bakin ciki shine, da yawa daga cikin al’umarmu basu da cikakken bayani game da wannan cuta; wasu kuma sun sani amma basa bada himma wajen neman magani. MENENE CUTAR HAWAN JINI? Ana cewa mutum ya kamu da wannan cuta ne idan an auna shi da na’urar awon karfin bugun jini (wato spygmomanometer) wadda ta nuna awon jininsa ya kai, ko ya wuce, dari da arba’in bisa casa’in (wato > 140/90mmHg) kuma awon ya dauwama a haka. [ 962 more words ]

CUTAR HAWAN JINICutar Hawan jini ta yawaita matuka a cikin mutane harda al’umarmumta jinsin bakaken fata, kuma tana jawo mana illoli masu yawa.Babban abin damuwa da bakin ciki shine, da yawa daga cikin al’umarmu basu da cikakken bayani game da wannan

MENENE BASUR? Da farko dai a cikin duburar 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da ta...
08/09/2019

MENENE BASUR? Da farko dai a cikin duburar 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takurasu. A lokacinda s**a samu takurawa da yawa, sai su kumbura. Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsi da takura a garesu cikin dubura shi ya ke sa wa kaga wani tsiro ya fito maka a bakin dubura, [ 657 more words ]
https://hausaforum.com/2019/09/08/alamomi-da-maganin-cutar-basur/

MENENE BASUR?Da farko dai a cikin duburar 'dan Adam akwai jijiyoyin jiniwadanda wani lokacin suna samun matsatsida talala mai takurasu. A lokacinda s**asamu takurawa da yawa, sai su kumbura.Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsida takura a ga

Allah ya tsare mu
02/09/2019

Allah ya tsare mu

ABUBUWAN DA YA KAMATA KA SANI GAME DA DIABETES (PART 1)

MENENE DIABETES?
Diabetes matsala ce ko cuta da take faruwa ta dalilin hawan glucose a jini, maana glucose din da ke jini yana yin yawa
Diabetes matsala ce wadda jikin mutum baya samun damar sarrafa glucose a jikin mutum wanda glucose shine muhimmin abun da ke samar wa da kwayoyin halittun jikin mu wato cells Qarfin da za suyi aiki a jikin mu.

TAYAYA DIABETES KE FARUWA A JIKIN MUTUM
Diabetes yana samuwa ne ta dalilin Karancin sarrafa kemical din insulin daga pancreas
Yana samuwa kuma idan ya zamana jiki baya aiki da kemikal din insulin

IRE_IREN DIABETES
1.Diabetes Millitus
a. Iri na dayan diabetes millitus
b. Iri na biyun Diabetes millitus
2.Diabetes Insipidus
3.Gestational Diabetes

Ku biyo mu domin Chi gaban wannan bayani

SHIN KASAN MANGORO YANA DA MATUQAR AMFANI A JIKI?? KARANTA KAGA
01/09/2019

SHIN KASAN MANGORO YANA DA MATUQAR AMFANI A JIKI?? KARANTA KAGA

AMFANIN MANGORO A JIKIN MUTUM

•yana kare mutum daga cutar cancer
•yana dai daita hawan jini
•yana taimakawa masu sikila
•mangoro yana maganin qurajen fuska
•yana rage saurin tsufa
•yana Qara kariya kuma yana bude kwakwalwa
•yana Qara kariya ga zuciya
•yana da matukar amfani wajen taimakawa mata masu ciki

01/09/2019

ALAMOMIN CANCER JINI [BLOOD CANCER]
•Ciwon Gwiwa da sauran gabobi
•Yawan zubar da jini
•Mutum zai na ramewa
•Quraje a ciki da wajen baki
•Quraje a jiki da hannu
•Yawan yin Habo
•Yawan yin gumi da daddare
•Zazzabi
•Ciwon wuya da kumburi

Share and save life

Kuyi Liking din page din Lafiya info domin samun cikakken bayani da kuma Qarin ilimin lafiya
31/08/2019

Kuyi Liking din page din Lafiya info domin samun cikakken bayani da kuma Qarin ilimin lafiya

ME KALAR KASHIN KA KE FADA GAME DA LAFIYAR KA
•Brown_ babu matsala idan kashin ka ya kasance brown color sabode lafiyayyen kashi dole ne ya zama brown saboda madaciya dake hanta

•Kore _ Koren kashi yana nuna cewa abincin da ka chi ya bi ta babban hanjin ka wato large intestine da sauri ko kuma kachi ganyayaki ko abinci mai koriyar kala da yawa

•Kashi ruwan dorawa _ idan kashin yazo da wari sosai yana nuna cewa kitse yayi yawa a jikin ka wato maana jikin ka baya tsotse kitse yadda ya kamata yayi wanda likitochi sun danganta shi da wasu chututtuka daban

••Bakin kashi _ bakin kashi yana nuna cewa kana zubar da jini a ciki wanda ya danganci Ulcer ko Cancer

•Jan kashi ko Jini a Kashi _ wannan yana nuna cewa mutum na dauke da cancer inhar kaga jini a kashin ka to ka garzaya wajen likitoci domin tabbatar da abun da ke damun ka

Share and save life

31/08/2019
LAGOS TO IBADAN RAILWAY.....Mataimakin shugaban Kasa Professor Yemi Osinbajo zai kaddamar da fara zirga zirgar jiragen k...
02/02/2019

LAGOS TO IBADAN RAILWAY.....

Mataimakin shugaban Kasa Professor Yemi Osinbajo zai kaddamar da fara zirga zirgar jiragen kasa daga Lagos zuwa Ibadan ranar 6 ga watan February.....

An tsara cewa al'ummar Nigeria zasu shafe wata biyu suna hawa jiragen kasa kyauta ba tare da sun biya ko sisin kobo ba.....

Su hau jirgi kyauta sannan su samu wifi kyauta, dan abun lashe baki ne kawai zasu siya idan suna bukata.....

17/01/2019

dan takarar shugaban kasar ya shiga kasar ne don ganawa game da kasuwanci da kuma ganin shuwagabannin kasar, ya sauka ne hotal din shugaban kasar Donal trump dake birinin washinton DC

Yanzu: Atiku Abubakar ya shiga babban birnin ƙasar Amerika Washington DC. YA tabbatar nr a shafin sa na Twitter
17/01/2019

Yanzu: Atiku Abubakar ya shiga babban birnin ƙasar Amerika Washington DC. YA tabbatar nr a shafin sa na Twitter

Munmunar Tarzoma Ta Barke A Yayin Mayar Da Fom Din Takarar Atiku.An Yi Harbe-harbe Yayin Da Atiku Ya Mayar Da Fom Dinsa ...
06/09/2018

Munmunar Tarzoma Ta Barke A Yayin Mayar Da Fom Din Takarar Atiku.
An Yi Harbe-harbe Yayin Da Atiku Ya Mayar Da Fom Dinsa Na Takara A Hedikwatar PDP A Abuja
Yanzu haka ana tayin harbe-harbe domin kwantar da tarzomar da ta barke a ofis din uwar jam'iyar PDP ta kasa dake garin Abuja, yayin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ke mayar da fom din takarar sa bayan ya kammala cike-ciken ka'idojin jam'iyar.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausaforum.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category