Zauren Mawakan Hausa Singer's

Zauren Mawakan Hausa Singer's Kannywood Singer's & Films Productions Kannywood Musical productios

Dr. Nura M inuwa 🎤🎵
06/08/2026

Dr. Nura M inuwa 🎤🎵

M I S A L I 📹
06/08/2026

M I S A L I 📹

03/08/2026
03/08/2026

Sanarwa Ga Masoya Fina-finai Masu Gajeren Zango da Masoya Taskar Kannywood

Assalamu Alaikum.

Muna mai ba ku haƙuri kan yadda shirin Taskar Kannywood yake zuwa muku ba a kai a kai ba. Wannan ya faru ne sakamakon matsalar da muka samu a channel ɗinmu na Taskar Kannywood TV.

Alhamdulillah, yanzu an gyara matsalar, kuma daga wannan makon za mu ci gaba da kawo muku Taskar Kannywood a kai a kai.

🗓 Kada ku manta: Shirin zai riƙa zuwa duk ranar Alhamis a Taskar Kannywood TV da kuma Saira TV.

Muna matuƙar godiya da haƙurinku, addu’o’inku da kuma ci gaba da kasancewa tare da mu. Allah Ya saka muku da alheri. 🤝❤️
:::

Muna fatan za ku ci gaba da bibiyar shirye-shiryenmu tare da ci gaba da ba mu goyon baya.

Allahu Akbar Allah Ya Gafarta Maka Kosan WakaAmadadin Yan Uwa Abokan Aiki. Wannan Zaure Namu Yana Mai Mika Sakon Gaisuwa...
03/08/2026

Allahu Akbar Allah Ya Gafarta Maka Kosan Waka

Amadadin Yan Uwa Abokan Aiki. Wannan Zaure Namu Yana Mai Mika Sakon Gaisuwa Tare Da Ta aziyya Ga Iyalan Babban Mawakin Siyasa Kuma Dan Uwa Abokin Aiki Wato Marigayi Muhammadu Buhari Kosan Waka.

Muna Masu Addu ar Allah Ya Yi Masa Rahama Yakuma Gafarta Masa Zunuban Sa Ameen.

Allah Ya Kyautata Namu Karhen Ameen

10/07/2026

A D A W A. T H E. M O V I E 🎬

Muna gabatar muku da sabon Film dinmu wanda yanzu haka muke shirye shirye kawo muku shi

ADAWA namijin shiri ne dai dai da fahimtar zamani zaku sha kallo cikin shirin ADAWA

ALOLO INTERNATIONAL LTD sune s**a dauki nauyin kawo muku wannan shiri domin nishadartar daku kamar dai yadda muka saba .ALOLO INTERNATIONAL NIG LTD

Zamu kawo muku wannan Shiri ranar 25 ga watan JULY 2026 a YouTube channel dina mai suna ALOLO HAUSA TV






SCREENPLAY
Shafi’u Dauda Giwa

Produced
Sheik Isah Alolo

ASST/DIRECTOR
Lawal D. Funtua
Mujittapha H Muhd

DIRECTORS
Sheik Isah Alolo
Hon. Sani Ahmed Kankarofi

Cc
Ishaq Sidi Ishaq
Abdul M Shareef
Umar M Shareef
Mohd Shamsu Daniya
Safana Bilkisu

08/07/2026

🔥 Masoya KADDARA, ga abin da kuka daɗe kuna jira! 🎶❤️

Saboda irin ƙaunar da kuka nuna wa wakar KADDARA, mun cika alƙawarinmu.

🎧 Audio na wakar KADDARA ta Fati Niger yanzu yana kan YouTube ɗin Abnur Entertainment.

Kuma ku shirya, domin da yardar Allah official video na wakar zai fito a daren yau! 🎥✨

🚨 Kada ku manta! Wannan Lahadi, 12 ga watan Yuli, 2026, da ƙarfe 8:30 na dare, za a fara haska sabon shirinmu mai cike da ban sha’awa BADIYYA a tashar Abnur Entertainment ta YouTube.

Ku saurari wakar, ku yi sharing, ku gayyato ’yan uwa da abokai, sannan ku kasance tare da mu domin fara BADIYYA.

Abnur Entertainment – Gidan Ingantattun Shirye-shirye. ❤️🎬

03/07/2026
Hadiza Aliyu
02/07/2026

Hadiza Aliyu

Address

Abuja

Telephone

+2348083247654

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Mawakan Hausa Singer's posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category