26/09/2025
*Sanarwa Sanarwa 26/9/2025*
Shuwagabannin dake shirya gasar "Filin Samji Premier League" suna sanar da ma'abota harkar wasanni da masu sha'awar kallon wasannin gasar cewa, wasannin gasar na gobe Asabar za'a doka su a filin wasa Ahmadu na Funtua Sports Complex (Twonship Stadium).
Hakan na daga cikin shirye shiryen ƙara ɗaga darajar gasar.
Ga wasannin cikin hoto kamar haka
Audodo LBWK