Hikaya Radio

Hikaya Radio Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hikaya Radio, Radio Station, Plot 528, T. O. S Benson Crescent, Abuja.
(2)

Hikaya Radio, is an independent convergent media company that broadcasts globally, under the company's umbrella of Hikaya Media Services Limited +2348036060236.

28/05/2026

Mainasara Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na ADC a Dala

Hon. Abdurrahman Mansur Salga wanda aka fi sani da Mainasara, ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) domin tsayawa takarar kujerar majalisar tarayya mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Dala ta jihar Kano.

22/05/2026

Ɗan Jarida, Ma’aikacin Federal Radio Corporation of Nigeria (FRCN), Abubakar Badaru Jikamshi, ya samu tikiti a jam’iyyar APC domin tsayawa takarar kujerar Majalisar Dokokin Jihar Katsina mai wakiltar mazabar Musawa a zaɓen shekarar 2027.

11/05/2026

Zaratan Sadaukai 004👇

Shirin 'Dandali' na zuwa maku a ranakun Litinin, Laraba da kuma Juma’a. A madadin Hikaya Radio da ta ɗauki nauyi, sai kuma Abdulrazak Ahmad Jibia da ya tace sautin; Hussaina Babajo ke gabatar da shirin.

07/05/2026

Da Ɗumi-Ɗumi: Magoya bayan Sadaukin Jibia sun sake jaddada goyon baya gare shi

Magoya bayan Hon. Muhammadu Halliru, wanda aka fi sani da Sadaukin Jibia kuma Sardaunan Kaita, sun sake jaddada goyon bayansu gare shi a wani gangami da aka gudanar a ƙaramar hukumar Jibia da ke Jihar Katsina.👇

06/05/2026

Zaratan Sadaukai 003👇

Shirin 'Dandali' na zuwa maku a ranakun Litinin, Laraba da kuma Juma’a. A madadin Hikaya Radio da ta ɗauki nauyi, sai kuma Abdulrazak Ahmad Jibia da ya tace sautin; Hussaina Babajo ke gabatar da shirin.

03/05/2026

“’Yan Arewa ba za su zaɓi Obi ko Kwankwaso ba; Atiku ne ya fi kowa cancanta ya zama Shugaban Najeriya a ƙarƙashin jam’iyyar ADC,” in ji Hon. Mainasara.👇

24/04/2026

Zaratan Sadaukai 002👇

Shirin 'Dandali' na zuwa maku a ranakun Litinin, Laraba da kuma Juma’a. A madadin Hikaya Radio da ta ɗauki nauyi, sai kuma Abdulrazak Ahmad Jibia da ya tace sautin; Hussaina Babajo ke gabatar da shirin.

24/04/2026

Majalisar Kano ta tantance sabon mataimakin Gwamnan Jihar.👇

23/04/2026

Hira ta musamman da wasu makusantan marigayiya Hajiya Hauwa'u wadda ake yi laƙabi da Maijidda, matar shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin jihar Katsina, Alhaji Abdulƙadir Mamman Nasir, kan batun rasuwarta.👇

22/04/2026

Zaratan Sadaukai 001👇

Shirin 'Dandali' na zuwa maku a ranakun Litinin, Laraba da kuma Juma’a. A madadin Hikaya Radio da ta ɗauki nauyi, sai kuma Abdulrazak Ahmad Jibia da ya tace sautin; Hussaina Babajo ke gabatar da shirin.

Address

Plot 528, T. O. S Benson Crescent
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hikaya Radio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category