29/06/2025
Ƙungiyar Matasa ta soki gwamnatin APC mai mulki a Jihar Kebbi ƙarƙashin Gwamna Nasir Idris, taana mai cewa gwmanatin ta gaza cika alkawuran da ta ɗauka. Taa kuma kawo misalin wani titin da aka sabunta a garin Argungu, inda ya ce an yi shi marar inganci.
Ga rahoton da wakilinmu Abdulrazak Ahmad Jibia ya aiko mana:👇