Six six magazine

Six six magazine MAGAZINE BLOGGER ,
ACTIVIST.

27/12/2025

Abinda yake wakana a dan sadau village.

Dan sadau village.
Zamfara state..

Kano state.Tsohon Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya janye aniyarsa ta samar da hukumar HISBA mai zaman kanta a...
16/12/2025

Kano state.

Tsohon Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya janye aniyarsa ta samar da hukumar HISBA mai zaman kanta a jihar.
fisabilillah

SPONSORED:Nagarta da kyautatawar Al'umma sai Hon Sarki Aliyu Daneji,Aliyu Daneji  , Dan majalisar jaha na kano municipal...
08/12/2025

SPONSORED:
Nagarta da kyautatawar Al'umma sai Hon Sarki Aliyu Daneji,Aliyu Daneji , Dan majalisar jaha na kano municipal!!

Ya bada kyautar gidaje
ya bada kyautar motoci
ya bada kyautar filaye
ya bada kyautar babura
ya bada kyautar manyan kudade
ya bada Offer ta aiki na din din din ga dimbin Al'umma
ya bada tallafin karatu ga Al'ummar sa
ya tallafawa marayu da mabukata
yayi ayyuka masu tarin yawa ga Al'ummar sa
yanada mu'amala
yanada zumunci
yanada karamci
ya san darajar masoyan sa yana mutunta su,

Muna Addu'a Allah ya cigaba da bashi kariya ya bashi nasara Allah ya bashi kujerar da ta fi wannan Alkhairi don ya Cigaba da ayyukan Alkhairi.

03/12/2025

Hukumar ‘Yan Sanda ta Najeriya (NPF) ta yi gargadi ga dukkan jami’an ta kan cewa kada su yi wa manyan baki (VIPs) tsaro a cikin kaya na yau da kullum, wato m***i. Wannan gargadi ya zo ne sakamakon yadda wasu jami’an ke gudanar da aikin tsaro ba tare da bin ka’idojin hukumar ba. Hukumar ta ce duk wanda aka samu da laifi na yin tsaro ga VIPs a cikin m***i zai fuskanci matakan ladabtarwa, wanda zai iya kaiwa har dakatarwa ko cire aiki daga rundunar.

An bayyana cewa wannan mataki na nufin tabbatar da tsari da daidaito a ayyukan tsaro, da kuma kare mutunci da kamun kai na jami’an ‘yan sanda yayin da suke cikin hidimar kare manyan baki da al’umma gaba ɗaya. Haka zalika, hukumar ta yi kira ga jami’an su tabbatar da cewa suna bin dokokin rundunar a kowane lokaci don kauce wa duk wani kuskure ko rashin ladabi.
SOURCE
PPRO KANO STATE.
AH KIYAWA

02/12/2025

DA DUMI DUMI.
MINISTAN TSARON NIGERIA YA AJIYE AIKINSA (

01/12/2025

DAGA GARIN KANO, KOFAR RUWA.

Yanzu Yanzu: An K**a Y’an
Bindiga Ɗauke Da Bundu Gogi A Kasuwar Kofar Ruwa. Yanzu Haka Suna Hannun Jami’an Tsaro ....

25/11/2025

In kowa ya kalli gabas!! Malamai ga nama...

23/11/2025

Me zaku ce game da wannan, amma a girmama aikin.. Banda maganar banxa

22/11/2025

Topah. Ko Trump bazai zo ba in ya kalli wannan bidiyo.
Murum nawa aka sace a wannan satin a qasarnan?

Sakamakon matsalar tsaro da take addabar qasar nan, gomnati ta rufe makarantun "unity college"
21/11/2025

Sakamakon matsalar tsaro da take addabar qasar nan, gomnati ta rufe makarantun "unity college"

21/11/2025

Kai jama a...

Address

Wuse
Abuja
900288

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Six six magazine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Six six magazine:

Share