01/05/2024
Kunga fah yacce s**a mayar da mutaneđĽ yan yunwa yan wahala, sun dauki talakawa kamar mabarata. Shiya sa suke zuwa suyiwa mutane zaĆin baki da Ćarai rayi da alkawura da zaran bukatar su ta biya shikenan baku sake ganin su ba sai in wata bukatar ta taso nanne zaka gansu suna shiga cikin ku suci abinci kwano daya daku.
Amma har yanzu talakawa sun kasa gane inda ke musu ciwo shiya da wani gauraka yazo ya watsa kudi yayiwa mutane zakin baki shikenan zasu zabe shi.
Harlau da shafin mu na (BAYAN SHAN BUGU) yana baku shawara don nan gaba, kusani cewa makomar yancin kun nan akan hannun ku. Sai idan kun dauki himmar da niyyar gyara ne Allah zai temakeku Allah yasa mu dauka Ameen.
Bayan Shan Bugu đ Anfi Daukar Gyara......