Alkalanci

Alkalanci kafa ce ta tantance labarai (fact-checking) bin diddigi da binciken maganganu, hotuna da bidiyo domin ka re ku daga faɗawa hannun masu yaɗa labaran ƙarya.

01/01/2026

Iƙirarin cewa gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kori Kwamishinan matasa kuma ɗa ga Sanata Kwankwaso ƙarya ne

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba
01/01/2026

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin cewa gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf zai sauya sheƙa daga NNPC zuwa APC wanda hakan ya sa wasu ke bayyana cewa akwai rashin jituwa tsakanin gwamnan da tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso. Iƙirari: Shafin ‘Rariya Online’ ya wallafa w...

01/01/2026

Wanne ne haɗin ƙirƙirarriyar basirar AI?

31/12/2025

Rasha da Isra'ila ne kan gaba wajen kashe fararen hula a shekarar 2025

30/12/2025

Duk da iƙirarin gwamnatin Katsina, Ameena Dikko Radda na da shafin Instagram tun shekarar 2018

Duk da Iƙirarin gwamnatin Katsina Ameena Dikko Radda na da shafin Instagram tun 2018  Domin karanta cikakken binciken du...
30/12/2025

Duk da Iƙirarin gwamnatin Katsina Ameena Dikko Radda na da shafin Instagram tun 2018

Domin karanta cikakken binciken duba ƙasa 👇

29/12/2025

Wasu shafukan Tiktok na amfani da fuskokin ƴan jaridu wajen yaudarar mutane
Cikin fuskokin sun haɗa da da sauran su

28/12/2025

Bidiyo Ali Baba Fagge na magana kan matar tsohon gwamnan Kano Ganduje haɗin AI ne

Abunda ya kamata ku sani dangane da makamin BGM-109 Tomahawk Kudin hada makamin ya kai dala dubu dari biyar ($500,000) y...
27/12/2025

Abunda ya kamata ku sani dangane da makamin BGM-109 Tomahawk

Kudin hada makamin ya kai dala dubu dari biyar ($500,000) yayin da farashin sa yana kai dala miliyan biyu ($2 million).

A ranar juma’a ne dai aka wayi gari da labarin yadda Amurka ta kai harin makami mai linzami da akafi sani da missile. Duk da cewa akwai sarƙaƙiya kan inda aka kai harin na cewa guri ɗaya ne ko kuma gurare da yawa ne. Ya zuwa yanzu dai gwamnatin Najeriya ta tabbatar da harin Amurka […]

26/12/2025

Labarin cewa ƴar wasan Film Maryam Yahaya ta haihu ƙarya ne

26/12/2025

Masu bada hayar gidaje a Maraɗi jamhoriyar Nijar sun ƙaryata labarin cewa ana hana ƴan Najeriya hayar gidaje.

Address

Maitama
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkalanci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share