Arewa Hot Stuff

Arewa Hot Stuff Adverts, biz promos, social buzz and...yeah! a drop of entertainment. Jack shouldn't be a dull boy.😎

Su waɗannan ustazan masu tafiyar gunna da ƙalƙala haka aka ce musu Annabi (SAW) ke tafiya ne ko dai kawai tsabar iskanci...
31/05/2025

Su waɗannan ustazan masu tafiyar gunna da ƙalƙala haka aka ce musu Annabi (SAW) ke tafiya ne ko dai kawai tsabar iskancin ƴan Najeriya ne? 🤔🤔🤔

  da   Ya kamata Ku fito ku kare kanku bisa zarge-zargen da ake muku don kiyaye mutuncinku.Allah Ya bayyana gaskiya.
11/05/2025

da Ya kamata Ku fito ku kare kanku bisa zarge-zargen da ake muku don kiyaye mutuncinku.

Allah Ya bayyana gaskiya.

Kai da ganin wannan combination ma ka san....... Allah dai Ya kyauta kawai!
07/05/2025

Kai da ganin wannan combination ma ka san....... Allah dai Ya kyauta kawai!

Ni fa ban ganewa hoton nan ba.🤥 Masu hikima su yi mana bayani.
25/04/2025

Ni fa ban ganewa hoton nan ba.🤥 Masu hikima su yi mana bayani.

19/04/2025

Assalamu alaikum.

Wannan shafi ne da aka ƙirƙiro don farfaɗo da tsohuwar abota da ƙarfafa zumunci tsakanin al-umma daban-daba.

Shin kuna da wasu tsofaffin hotuna da kuka dauka a wasu shekaru da s**a wuce tare da wasu abokai ko kawaye da kuka yi rayuwa tare amma yanzu ba ku san inda suke ba? Toh ku turo mana da bayani har da hotunan mu kuma za mu yi ta yaÉ—awa har sai an same su daga nan a hada ku don É—orar da zumuncin naku daga inda ya tsaya.

Tuntubemu ta inbox ko kuma WhatsApp 09014090890

Sai mun ji ku.

AREWA MUNA DA SAURAN AIKI A GABANMU!!!
13/04/2025

AREWA MUNA DA SAURAN AIKI A GABANMU!!!

BABINLATA IS BACK!Ina ma'abota karatun littafan Hausa musamman tsofaffin littattafan shahararre kuma fasihin marubuci Ba...
03/12/2024

BABINLATA IS BACK!

Ina ma'abota karatun littafan Hausa musamman tsofaffin littattafan shahararre kuma fasihin marubuci Bala Anas Babinlata?

Ko kun tuna da littattafansa irin su ÆŠA KO JIKA (wanda son zuciya ya kai ga uwa ta auri É—anta a rashin sani)?

Ko kun tuna littafin SIHIRTACCE wanda aka sihirce wani matashi ya koma shuri a zamanin da babu mota da keke sai bayan shekaru É—ari ya dawo mutum?

Ko kun tuna SARA DA SASSAKA na soyayyar bakin fata É—an talakawa da Æ´ar É—aya daga cikin manyan turawan mulkin mallaka?

Toh wadannan da ma sauran littatafansa duk sun dawo cikin cikakken tsari mai ƙayatarwa ga duk mai bukata wato BOOK-ON-DEMAND cikin farashi mai sauki.

Duk mai so ya yi magana da Bala Anas Babinlata kai tsaye ta lambar WhatsApp +2348036253479 don saka order dinsa. Za a kawo maka duk inda kake bukata.

DUNIYA GIDAN HAU!Shi kuma wannan É—an Indonesiyan Rice Cooker ya aura, amma bayan kwanaki hudu ya saketa don ba ta iya gi...
23/11/2024

DUNIYA GIDAN HAU!

Shi kuma wannan É—an Indonesiyan Rice Cooker ya aura, amma bayan kwanaki hudu ya saketa don ba ta iya girka sauran abinci ba sai shinkafa kaÉ—ai! Da ma hausawa sun ce kowa ya sayi kwando.............

Yan Najeriya, Mawaki T-PAIN ya ce a yi muku godiya don ya ga kwanakin nan sunansa na trending a Naija duk da bai san dal...
15/11/2024

Yan Najeriya, Mawaki T-PAIN ya ce a yi muku godiya don ya ga kwanakin nan sunansa na trending a Naija duk da bai san dalili ba.

Shin mu fada masa dalilin ko mu BAR MASA KAYASSA?😂

Barkanmu da Juma'a. Kar mu manta da karanta Suratul Kahfi da kuma yiwa Manzo (S.A.W) salati.

WANNAN BATU BA DAIDAI BA NE! MU RINKA BINCIKE DON ALLAH!
14/11/2024

WANNAN BATU BA DAIDAI BA NE! MU RINKA BINCIKE DON ALLAH!

Kusan kowanne bahaushe ya san sunan tsiron nan amma bai san yanda yake a ido ba.Wa zai faÉ—a mana sunansa?
04/11/2024

Kusan kowanne bahaushe ya san sunan tsiron nan amma bai san yanda yake a ido ba.

Wa zai faÉ—a mana sunansa?

Address

Wuse 2
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Hot Stuff posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share