Engr Garba Ibrahim

Engr Garba Ibrahim Digital Creator

Assalamu,alaikum Inayiwa dukkan daukacin Al,umman karamar hukumar BURSARI L.G.A Albishir Dasamun Nagarceccen dan takara ...
07/04/2026

Assalamu,alaikum Inayiwa dukkan daukacin Al,umman karamar hukumar BURSARI L.G.A Albishir Dasamun Nagarceccen dan takara kuma Matashi. Sanenne kuma Fucecce Dan cikin Kwaryar garin Dapchi.

Dukdama kowa yasanni ni fuceccene Sanenne Wajan Adawa. Amma dak abinda nakeyi inayinsane abisa layinda nake Kai amman kuma hakan bazai hanani natallata wanda nake gani ya cancantaba. Dan haka Kuzomu taru mu hada kai mukaiga nasara.

Nayi Alkawari Zanyi APC A Bursari Iya Linta ma,ana Only L.G.A Level

MUJE MAHA 😄

25/10/2024

A ƙarasa mana wannan karin maganar...

25/10/2024

Ba bu wanda ya isa ya hana mu gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a Kano - Abba Kabir Yusuf

Ƙarin bayani https://trib.al/eVepvpY

23/10/2024
15/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aliyu Basiru, Alhassan Usaini

Shugaba Buhari Ya Canza DogarinsaDaga Comr Abba Sani PantamiShugaba Muhammadu Buhari ya canza dogarinsa wanda aka fi san...
31/01/2021

Shugaba Buhari Ya Canza Dogarinsa

Daga Comr Abba Sani Pantami

Shugaba Muhammadu Buhari ya canza dogarinsa wanda aka fi sani da ADC, kuma ya zabi sabon ADC, Channels TV ta jiyo daga fadar shugaban kasa.

Laftanan Kanal Y. M Dodo zai maye Kanal Muhammed Abubakar, wanda ya ke tsare Buhari tun 2015.

A cewar majiyoyin, Kanal Abubakar zai ajiye aikinsa ne saboda halartar wani kwas domin ya samu karin girma zuwa matsayin Birgediya Janar.

Laftanan Kanal Dodo ya kasance hadimi ga kwamandan makarantar Sojoji NDA dake Kaduna.

Address

Dapchi
Abuja
DPH

Telephone

+2348062306063

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr Garba Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Engr Garba Ibrahim:

Share