04/09/2026
DA ĆUMI-ĆUMI: Sama da Mutum 100,000 Sun Halarci Taron Girmama Takalmin Manzon Allah  a Gombe
Sama da mutum 100,000 ne s**a halarci wani gagarumin taron girmama takalmin Manzon Allah  da aka gudanar a Jihar Gombe, wanda Ćungiyar Shaâirai masu yabon Manzon Allah  ta shirya.
Taron ya samu halartar malamai da Éimbin masoya Manzon Allah , inda aka gudanar da waĆoĆin yabo da salati cikin yanayi na farin ciki da annashuwa.
An kuma yi kira da a Ćara Ćaunar Manzon Allah  da koyi da kyawawan Éabiâunsa, tare da gudanar da adduâoâin neman zaman lafiya da ci gaban Ćasa.
Wace fata za ku yi wa mahalarta wannan gagarumin taro?