Arewa Reporters

Arewa Reporters Yada Labarai Na Gaskiya ! Labarai

LAIFIN WAYE : A ajiye mutum kan laifin da bai wuce ai sasanci a Police Station ba amma a ce an kai mutum birson. fans Ar...
10/08/2026

LAIFIN WAYE : A ajiye mutum kan laifin da bai wuce ai sasanci a Police Station ba amma a ce an kai mutum birson.

fans

Arewa Reporters

Muslim Muslim Ticket Din Karya : Mutumin Zai Haddasa Fitina A Najeriya In Ba Taka Masa Birki Ba.Duk Mai Imani Da Imani Z...
10/08/2026

Muslim Muslim Ticket Din Karya : Mutumin Zai Haddasa Fitina A Najeriya In Ba Taka Masa Birki Ba.

Duk Mai Imani Da Imani Zai Yarda Da Ni Domin Musulunci Bai Koyar Da Karya Ko Rashin Adalci Ba.

Bayan Fadin Magana Mara Tushe Kan Musulmai, Ya Zo Ya Fada Kan Kiristawa.

A kan Musulmai ya ce in baka yarda da Muslim Muslim Ticket ba,ka yi ridda.

Wanann Aya ce ko Hadisi ?

Na biyu, ya ce Kiristawa su ne s**a sa bam (Bomb) a Masallacin Sarki na Kano, ka ga wannan ma SAGI ne.

WAI JAMA'A BA WANNAN MUTUMIN BA NE YA KAI MUSULMAI MASALLACI RANAR IDI, KAFIRAI S**A KASHE SU

ALHALIN SAI DA AKA CE MASA KADA YA JE ?

Ya Allah kai mana maganin masu kokarin haddasa fitina a Najeriya, musamman tsakanin Musulmai.

fans

Arewa Reporters

Amaryar Auran Da Kwankwasiyya Ta Hassasa A Kano.Allah ya basu zaman lafiya da abinda ake bukata don hidimtawa gida. fans...
09/08/2026

Amaryar Auran Da Kwankwasiyya Ta Hassasa A Kano.

Allah ya basu zaman lafiya da abinda ake bukata don hidimtawa gida.

fans

Arewa Reporters

Angwaye : Wasu na ganin an yi daidai wasu na ganin ba a yi ba , barin tsaffin nan, su yi aure.Kowa yana da yancin fadin ...
09/08/2026

Angwaye : Wasu na ganin an yi daidai wasu na ganin ba a yi ba , barin tsaffin nan, su yi aure.

Kowa yana da yancin fadin raaayinsa.

Allah ya bamu shugabanni na gari, masu tausayin jama'ar Najeriya.

fans

Arewa Reporters

Duniya Mai Yayi Hmmm fans Arewa Reporters
09/08/2026

Duniya Mai Yayi Hmmm

fans

Arewa Reporters

Gwamnatin Da Karuwai Suke Da Capacity :  Lalacewa takai Lalacewa ace kanada mukamai Har Guda 2 a Wanan Gwamnatin ta ta B...
08/08/2026

Gwamnatin Da Karuwai Suke Da Capacity : Lalacewa takai Lalacewa ace kanada mukamai Har Guda 2 a Wanan Gwamnatin ta ta Babawo
Amma Saboda lalacewa Ka Kasa taimakon Mutanen da s**ayi maka Wahala koda yayane

Abun kunya ya kare maka Da makotanka ma kuka Suke da Kai har yanzu Baka taimakon Mutanen Unguwarku ba

kafi gane Taimakon Mutanen Banza Daga Lokachin da kaga Mata idonka Har Lumshewa yake Domin burinka shine kabasu kudi

to wallahi Ka kiyayemu muna sane dakai Sosai bakada wayyoh ko kadan.

Kai kuma kare 🐕 idan naji kayi Zagi dama nasan gadon Zagin kayi

fans

Arewa Reporters

Son Zuciyarka Ne Wannan Malam: Duk Wanda Yake So Ya Gamu Da Allah Lafiya, To Ya Zaɓi Tinubu, Saboda Babu Kamarsa Cikin Ƴ...
08/08/2026

Son Zuciyarka Ne Wannan Malam: Duk Wanda Yake So Ya Gamu Da Allah Lafiya, To Ya Zaɓi Tinubu, Saboda Babu Kamarsa Cikin Ƴan Takarkaru, Kuma Ni'ima Ne Shi Da Allah Ya Baiwa Ƴan Nijeriya, Inji Imam Sadiqu Inuwa Zubairu Bauchi.

Wasu malamai sun zama wakilan shedan maimakon Wakilan Annabi Muhammadu SAW.

fans

Arewa Reporters

Musulmai Babu Hadin Kai : Wallahi Yau Da A Ce Malamin Nan Kirista Ne, Da Tuni Kungiyar Kiristoci Sun Nemi Lallai Sai An ...
08/08/2026

Musulmai Babu Hadin Kai : Wallahi Yau Da A Ce Malamin Nan Kirista Ne, Da Tuni Kungiyar Kiristoci Sun Nemi Lallai Sai An Sake Shi.

Allah sarki Musulman Arewa..

Kai ko Musulmin Kasar Yarbawa ne da tuni ka ji Kungiyoyinsu na yarbawa Musulmai sun yi magana.

fans

Arewa Reporters

Wa Kuke Ganin Ya Dace A Zaba Cikin Malaman Musulunci Su Wakilci Musulmai Domin Gayawa Shugaban Kasa Gaskiya Kan Lamarin ...
08/08/2026

Wa Kuke Ganin Ya Dace A Zaba Cikin Malaman Musulunci Su Wakilci Musulmai Domin Gayawa Shugaban Kasa Gaskiya Kan Lamarin Najeriya?

Kuna ganin shi wannan Omologo din yana jin magana?

fans

Arewa Reporters

Yan Iskan Kano : Da Gwamna Ya San Allah Kuma Yana Tsoran Allah Ba Zai Bar Mutane Irinsu Alajiji Nagoda Cigaba Da Lallata...
08/08/2026

Yan Iskan Kano : Da Gwamna Ya San Allah Kuma Yana Tsoran Allah Ba Zai Bar Mutane Irinsu Alajiji Nagoda Cigaba Da Lallata Tarbiyar Jama'ar Kano Ba Amma Lokaci.Dr Bashir Dorayi.

Wallahi gwamna sai Allah ya tambaye kan irin yadda ka bari ake rashin mutunci kala kala a jihar Kano.

Me amfanin shugabanni irin wannan na Kano da sauran Najeriya kodayake jahiIai ba zasu gane ba.

Ya Allah ka kawowa jama'armu dauki bisa halin da suke ciki musamman a fannin shugabanci.

fans

Arewa Reporters

Address

Mai Tama By Model Primary School
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share