Rt Hon Engr Suleiman Yahaya Richifa.

Rt Hon Engr Suleiman Yahaya Richifa. Member Representing Soba Federal Constituency, National Assembly Of Nigeria.

KADDAMAR DA RABON TAKIN ZAMANI DA INJINAN BAN RUWA GA MANOMAN MAZABATA.....Alhamdulillah, yau na kaddamar da rabon buhun...
11/08/2026

KADDAMAR DA RABON TAKIN ZAMANI DA INJINAN BAN RUWA GA MANOMAN MAZABATA.....

Alhamdulillah, yau na kaddamar da rabon buhunan takin zamani guda 600 da injinan ban ruwa guda 50 ga manoman mazabata, a wani yunƙuri na tallafa wa harkar noma da inganta rayuwar al’ummar da nake wakilta.

Wannan tallafin na daga cikin ƙoƙarina na ganin an samar da hanyoyin da za su taimaka wa manoma wajen ƙara yawan amfanin gona, rage musu tsadar noma, da kuma ƙarfafa samar da abinci a cikin al’ummarmu.

A matsayina na ɗan majalisa, na fahimci cewa noma shi ne ginshiƙin tattalin arzikin al’ummarmu, musamman a yankunan karkara.

Saboda haka, zan ci gaba da yin duk mai yiwuwa wajen ganin manoman mazabata sun samu tallafi da kayan aikin da za su taimaka musu wajen bunƙasa sana’ar noma.

Ina kira ga waɗanda s**a amfana da wannan tallafi da su yi amfani da shi yadda ya kamata, tare da tabbatar da cewa an cimma manufar da aka sanya a gaba.

Ina kuma godiya ga dukkan masu ruwa da tsaki da s**a bada gudummawa wajen ganin wannan shiri ya tabbata.

Allah Ya sanya albarka a cikin amfanin gonarmu, Ya yalwata arzikin manomanmu, Ya kuma ci gaba da ba mu ikon yi wa al’ummarmu hidima cikin gaskiya da amana.

Noma abin alfahari ne, tallafa wa manoma kuma hidima ce ga al’umma.

~Engr. S.Y.R

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.!!!“It is with deep sorrow that I received the news of the passing of the beloved bi...
05/08/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.!!!

“It is with deep sorrow that I received the news of the passing of the beloved biological MOTHER of Alh. Abdulkarim Nuhu Kayaba.

I extend my heartfelt condolences to Alh. Abdulkarim Nuhu KAYABA, his entire family, relatives, friends, and all those affected by this painful loss.

The death of a mother is an immeasurable loss, and we pray that Almighty Allah (SWT) grants the family the strength, patience, and fortitude to bear this irreparable loss.

I pray that Allah (SWT), in His infinite mercy, forgives all her shortcomings, accepts her good deeds, expands and illuminates her grave, and grants her eternal rest in Aljannatul Firdaus.

May He also comfort the bereaved family and reward them abundantly for their patience.

May Allah (SWT) make this difficult moment easy for the family and grant us all a good end when our appointed time comes.

Ameen..!!

~ENGR.SYR.

Innā Lillāhi Wa Innā Ilaihi Rāji’ūn..!!Cikin matuƙar jimami da alhini nake samun labarin rasuwar MALAM ADAMU ALIYU SOBA ...
31/07/2026

Innā Lillāhi Wa Innā Ilaihi Rāji’ūn..!!

Cikin matuƙar jimami da alhini nake samun labarin rasuwar MALAM ADAMU ALIYU SOBA (Tsohon Mataimakin Darakta a Ma'aikatar Kimiyya da Fasaha na Gwamnatin Tarayya) bayan gajeruwar rashin lafiya.

Hakika, rasuwarsa babban rashi ne ga iyalansa, ‘yan uwansa, abokan arziki, da kuma daukacin al’ummar Ƙaramar Hukumar Soba.

Marigayin mutum ne da ya sadaukar da rayuwarsa wajen hidimtawa al’umma cikin gaskiya, ƙwazo da riƙon amana, kuma za'a ci-gaba da tunawa da kyawawan ayyukansa da halayensa.

“Ina miƙa saƙon ta’aziyyata ga iyalansa, ‘yan uwansa, abokanan arziki, da daukacin al’ummar Ƙaramar Hukumar Soba bisa wannan babban rashi.

Ina roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba mu juriyar jure wannan rashi, Ya sanya mu cikin masu haƙuri da nema masa Gafara wajen Allah SWT.

Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta wa Malam Adamu Aliyu Soba, Ya yalwata masa rahama, Ya haskaka masa kabari, Ya kuɓutar da shi daga azabar kabari, Ya sanya Aljannatul Firdaus ta zama makomarsa, Ya kuma haɗa mu da shi a Al-Jannatul Firdaus Cikin Rahamarsa da mu baki Daya.

Āmīn Yā Rabbal-’Ālamīn.

~Engr. SYR

Alhamdulillah!It was a successful trip.
25/07/2026

Alhamdulillah!

It was a successful trip.

ٱلْحَمْدُ لِلّٰهِ عَلَىٰ نِعْمَةِ الْإِسْلَامِ.All praise is due to Allah for the blessing of Islam.
10/07/2026

ٱلْحَمْدُ لِلّٰهِ عَلَىٰ نِعْمَةِ الْإِسْلَامِ.

All praise is due to Allah for the blessing of Islam.

“O Allah, by You we enter the morning, by You we enter the evening, by You we live, by You we die, and to You is the res...
03/07/2026

“O Allah, by You we enter the morning, by You we enter the evening, by You we live, by You we die, and to You is the resurrection.”

Juma'atu Mubarak!

At National Assembly of Nigeria.🇳🇬🇳🇬
18/06/2026

At National Assembly of Nigeria.🇳🇬🇳🇬

ATTENDING THE WEDDING FATIHA OF HON. ABDULLAHI MUH'D Bello’s DAUGHTER.Today, I had the honor and privilege of attending ...
06/06/2026

ATTENDING THE WEDDING FATIHA OF HON. ABDULLAHI MUH'D Bello’s DAUGHTER.

Today, I had the honor and privilege of attending the wedding Fatiha of the daughter of Hon. Abdullahi Muhammad Bello (Member, Kaduna State House Of Assembly, Representing Maigana Constituency).

The occasion was a memorable gathering filled with prayers, goodwill, and celebration as family members, friends, political associates, and well-wishers came together to witness and bless the union.

The event was graced by distinguished personalities, including the Kaduna State ADC Governorship Candidate, Hon. Isah Muhammad Ashiru Kudan, Hon. Suleiman Magaji Skipper, alongside many other respected dignitaries from across the state and beyond.

The wedding Fatiha provided an opportunity for meaningful interactions and strengthened the bonds of friendship, unity, and mutual respect among attendees.

It was inspiring to witness the large turnout of guests who came to share in the joy of the families and offer prayers for the newlyweds.

I congratulate Hon. Abdullahi Muhammad Bello and his family on this joyous occasion and pray that Almighty Allah blesses the marriage with peace, love, understanding, prosperity, and righteous offspring.

May the couple enjoy a successful and blissful marital life filled with Allah’s guidance and blessings.

Congratulations to the bride and groom, and may Allah make their union a source of happiness and benefit to their families and society at large. Ameen.

~Hon SYR

Alhamdulillah!Allah ka bamu nasara a zabuka masu zuwa.🤝
04/06/2026

Alhamdulillah!

Allah ka bamu nasara a zabuka masu zuwa.
🤝

Address

Three Arms Zone, Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rt Hon Engr Suleiman Yahaya Richifa. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share