DC News - Hausa

DC News - Hausa Labarai masu kayatarwa

27/07/2025

Tarihin Masallacin da Monzon Allah SAW ya yi sallar rokon ruwa a Madina har girgije ya lullube shi

17/07/2025

Kai tsaye: Addu'o'in na musamman don neman gafara ga Muhammadu Buhari a Daura

10/07/2025
10/07/2025

Taron manema labarai da Ahmad Musa na Kano Pillers ya kira

07/07/2025

Adamu Maina Waziri na ya fice daga PDP zuwa jam'iyyar ADC

29/05/2025

Yadda Gwamna Mai Mala Buni ya tallafawa alhazan Yobe da kudin guziri a kasar Saudiyya

30/04/2025

Ayyukan rasa kasa da shugaban karamar hukumar Buji a jihar Jigawa ya shimfida

06/04/2025

Bukukuwan karamar sallah April 2025 a birnin Dutse jihar Jigawa

A ƙasar Saudiyya hukumomi sun sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, abinda ke nuna cewa an kawo ƙarshen azumin watan Ra...
29/03/2025

A ƙasar Saudiyya hukumomi sun sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, abinda ke nuna cewa an kawo ƙarshen azumin watan Ramadan.

Shafin Inside the Haramain ne ya ruwaito hakan, inda ya ce kwamitin duba watan ne ya cimma matsaya bayan ɗaukar awanni ana neman wata.

Wannan ke nufin gobe Lahadi ne 1 ga watan Shawwal, wato ranar Ƙaramar Sallah a ƙasar ta Saudiyya.

Yanzu dai abin jira a gani shi ne sakamakon kwamitin duba watan a Najeriya da sauran ƙasashe.

Address

Garki Abuja
Abuja
123

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DC News - Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DC News - Hausa:

Share