Duniya ina labari.

Duniya ina labari. Jarida ce don yada sahihan labaran duniya, gami da wayar da kan al'umma.. Fadakarwa nishadantar wa gamida debe kewa.

Maimakon Mendes ya tare Yamal, Sai gashi Yamal ne ke tare Mendes a daren yau. ● Fagen Wasanni.
09/06/2025

Maimakon Mendes ya tare Yamal, Sai gashi Yamal ne ke tare Mendes a daren yau.


● Fagen Wasanni.

31/05/2025

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da wani sabon shiri na koyar da sana’o’i da fasaha, gwamnatin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ta ce za'a daina karvar kudin makaranta daga daliban da ke karatu a makarantun fasaha.

Wannan tsari ya hada da cire kudin makaranta, samar dakin kwana da abinci, da kuma alawus na Naira 22,500 duk wata ga kowanne dalibi.

- Muazu Abu Juwairiyya Hadejia

17/05/2025
Ga masu bukatar rajista da CAC:-Business name 17k Company Nigeria Limited N37k Association, Foundation N110kA tuntube mu...
07/05/2025

Ga masu bukatar rajista da CAC:-

Business name 17k
Company Nigeria Limited N37k
Association, Foundation N110k

A tuntube mu ta what's App.
08033676355

https://wa.me/qr/PNHKMKLDO5W4P1

Address

No: Auyakari Court Road Hadejia
Abuja
731101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya ina labari. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category