WTV

WTV WTV broadcasts on MOREPLEX Decoder Channel 556, NIGCOMSAT Free to Air (FTA) Satellite @42.5°East, and Wonderlandtv app playstore

03/08/2025
Gwamna Chukwuma Soludo na jihar Anambra ya ce duk wani ɗan siyasa da ya yi alkawarin yin wa’adi daya kacal Idan aka zaɓe...
03/08/2025

Gwamna Chukwuma Soludo na jihar Anambra ya ce duk wani ɗan siyasa da ya yi alkawarin yin wa’adi daya kacal Idan aka zaɓe shi yana bukatar a duba lafiyar kwakwalwarsa

Masarautar Katsina ta naɗa tsohon ministan sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika, da ɗan Gwamnan jihar, Umar Dikko Ra...
03/08/2025

Masarautar Katsina ta naɗa tsohon ministan sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika, da ɗan Gwamnan jihar, Umar Dikko Radda, tare da wasu mutane hudu a matsayin sabbin Hakimai

02/08/2025

Mun Fara Amfana da Takin Zamani da Gwamnatin Jihar Gombe ta Samar Mana — Cewar Manoma

02/08/2025

Haɗakar Ƴan Jam’iyyun Adawa a Jihar Yobe da s**a sauya sheƙa zuwa Jam’iyyar APC, sun koka cewa an yi watsi da su

Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta ce ta k**a wasu mutane 24 da ake zargi da hannu a aikata laifuka da s**a shafi  daba,...
02/08/2025

Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta ce ta k**a wasu mutane 24 da ake zargi da hannu a aikata laifuka da s**a shafi daba, fashi da makami, da kuma mallakar bindigogi da sauran muggan mak**ai ba bisa ka’ida ba, a yankin Maitumbi da ke Minna babban birnin jihar

Biyo bayan zanga zangar da wasu yan kasar ghana s**a gudanar na neman 'yan najeriya su fice musu daga kasa saboda zargin...
02/08/2025

Biyo bayan zanga zangar da wasu yan kasar ghana s**a gudanar na neman 'yan najeriya su fice musu daga kasa saboda zargin cutar da al'ummar kasar, shugaba John Mahama ya bada tabbacin cewa duk 'yan Najeriya dake kasar na cikin koshin lafiya, kuma za'a karesu

01/08/2025

Yadda Sojojin Najeriya S**a Gudanar da Taron Motsa Jiki a Birnin Abuja

01/08/2025

Bikin Cika Shekaru 10 na Gidan Rediyon Sojin Najeriya

Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta duk wani biki na kammala karatu da aka lura wasu ɗaliban makarantun sakandare ke gudan...
31/07/2025

Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta duk wani biki na kammala karatu da aka lura wasu ɗaliban makarantun sakandare ke gudanarwa

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category