Mabudi

Mabudi Barka da zuwa Shirin Mabudi; Fagen tsansar tattaunawa akan abubuwan da ke ci mana tuwo a kwarya.
(1)

07/08/2026

Kadan Daga Hirar Mu Da Prof. Ahmed Adamu a shirin Mabudi Show.

Kalli cikakkiyar hirar a shafinmu na youtube.

02/08/2026
30/07/2026

YADDA A KE TATTALIN ALJIHUN MAIGIDA DA UWARGIDA - Laila Sanusi Gumbi

Zaki iya kallon cikakken shirin a shafinmu ma YouTube MABUDI

29/07/2026

Kalmar ”Mabudi” na nufin makulli. A halin yanzu, akwai sama da PVC 93,000 da har yanzu ba a karɓa ba a ofisoshin INEC na Babban Birnin Tarayya (FCT).

Katin zaɓenka shi ne mabudin da za ka riƙa ɗora shugabanni kan alhakin ayyukansu.

Rajistar zaɓe za ta rufe ranar 30 ga Agusta. Idan ka yi rajista, je ka karɓi PVC ɗinka. Kada ka bari muryarka ta yi shiru.

24/07/2026

Ku tabbatar ku mallaki katin zaɓenku domin muryarku ta yi tasiri wajen zaɓar shugabannin da za su jagoranci ƙasarmu.

Kalli bidiyon, sannan ka faɗa mana: Kana da katin zaɓe?

23/07/2026

Da wahala ka ga yaro mai shekara sha biyar da kwanon bara - Mallam Suleiman Ahmed

Zaku iya kallon cikakken shirin a shafinmu na YouTube MABUDI 📌📌📌

17/07/2026

Bokarewa Na Nufin Mace Ta Ki Yarda Da Zalunci - Lubna Saleh Michika

A shirin Mabudi, mun tattauna da shugabar bokarrarru Lubna Saleh Michika wadda a ka fi sani da Bokararriya, inda ta bayyana mana ainihin tushen sunanta da kuma dalilin da ya sa ta dage da abin da take yi na kalubalantar maza.

Za Ku iya kallon cikakken shirin a shafinmu na YouTube MABUDI

16/07/2026

Abin Da Yasa Bokararriya Lubna Ta Bokare

Za Ku iya kallon cikakken shirin a shafinmu na YouTube MABUDI

09/07/2026

‘Yar Arewa Ta Kafa Bankin Al’umma Kanta-Tsaye - Fatima Yerima Askira.

Ku kalli cikakkiyar shirin a shafinmu na YouTube MABUDI 📌📌🤩

09/07/2026

Shirin mu na mabudi na wannan satin 📌🤩

Address

B2, Hillside Square, Plot 1397 Walter Ofonagoro Close, Guzape/Abuja
Abuja
900104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mabudi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share