NTA Hausa

NTA Hausa The Official Account of NTA Hausa of The Nigerian Television Authority (NTA), Area 11 Garki, Abuja.
(1)

Ina mai son tallata hajarsa ko bikin aure, nadin sarauta, suna da duk wani tarurruka na Al'adu da siyasa a Tashar NTA Hausa a tura da sako domin samun karin bayani.

14/07/2025

Yan Najeriya na cigaba da juyayin rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.Labaran NTA Hausa 14/7/2025

13/07/2025

Za a dade a na tunawa da irin gudunmuwar marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar a bangaren siyasa da samar da kyakkyawan shugabanci da riko da gaskiya da jajircewa domin inganta rayuwar al'umar da ke kasar nan. Allah ya jikansa da rahama ya gafarta masa kura-kuransa.

13/07/2025

Fashin baki akan noma da kuma kasuwancin Birana (Sunflower) a Najeriya

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUUN. Iyalan tsohon shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari GCFR sun sanar da rasuwarsa ...
13/07/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUUN.

Iyalan tsohon shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari GCFR sun sanar da rasuwarsa a yau a wani asibiti dake birnin Landan.
Allah ya ji kansa da rahma, Allah ya gafarta masa. Ameen.
Sanarwa
Garba Shehu.
13-07-25.

12/07/2025

Hukumar kai agajin gaggawa na cigaba da wayar da kan jama'a domin kaucewa ambaliyar ruwa.Labaran NTA Hausa 12/7/2025

12/07/2025

Shirin Falon Khuraira Tare da Yusuf Bashir, Wani Masanin Fasahar Yanar Gizo a Najeriya.

11/07/2025

An bayyana bukatar daukan matakan kaucewa samun ambaliyar ruwa a daminar wannan shekara. Labaran NTA Hausa 11/7/2025.

11/07/2025

Ku kasance tare da Tashar NTA Hausa a ranar Asabar da misalin karfe takwas (8) na dare domin kallon shirin Falon Khuraira tare da Yusuf Bashir (ICT)

10/07/2025

Yaki da matsalar Tsaro cikin shekaru biyu na gwamnatin shugaban Kasa Bola Tinubu.

10/07/2025

Ministan Tsaro Muhammad Badaru Abubakar ya gabatar da kasida akan yadda za a magance matsalar tsaro a Najeriya.Labaran NTA Hausa 10/7/2025.

Address

Fct Abuja

Telephone

08020938948

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NTA Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NTA Hausa:

Share