Kwankwasiyya Reporters TV

Kwankwasiyya Reporters TV Get Trending National & Foreign news on Politics, Economy, Business, Education, Health Tips, Sports Updates, Entertainment Gists, events & Celebrity Gossips.

Gwale: 'Yan Gwagwarmaya 50 sun ci gajiyar tallafin kuɗi da SSRs da SRs Masu dakkowa Gwamnan Kano, rahoto na musamman (SS...
29/09/2025

Gwale: 'Yan Gwagwarmaya 50 sun ci gajiyar tallafin kuɗi da SSRs da SRs

Masu dakkowa Gwamnan Kano, rahoto na musamman (SSRs da SRs) da s**a fito daga ƙaramar hukumar Gwale sun gudanar da taron rabon tallafin kuɗi ga yan gwagwarmaya na tafiyar Kwankwasiyya dake Gwale, inda mutane 50 s**a amfana da tallafin naira dubu ashirin (₦20,000) kowannen su.

Taron ya gudana ne ranar Lahadi 28/9/2025 a Dakin taro na ma'aikatar Sufuri dake Goron Dutse, inda mahalarta taron da dama s**a bayyana farin cikinsu da wannan shiri, inda s**a ce ya nuna kishin al’umma da jajircewar ƙarfafa giwar yan gwagwarmaya da marawa tafiyar baya.

Shugabanni, dattawa, da wakilan al’umma sun halarci taron tare da jinjina ga waɗanda shirya shi, inda aka yi kira da a ci gaba da irin wannan aiki lokaci zuwa lokaci.

Wani daga cikin mahalarta taron ya shaida cewa wannan tallafi zai taimaka wajen sauƙaƙa rayuwa da kuma ƙara musu ƙwarin gwiwa a ci gaba da mara baya ga tafiyar Kwankwasiyya.

Wadanda s**a shirya taron (SSRs da SRs da s**a fito daga ƙaramar hukumar Gwale), sun tabbatar da cewa wannan shi ne karo na farko, kuma za a ci gaba da gudanar da irin sa lokaci zuwa lokaci, domin tabbatar da cewa gwagwarmaya ta zamo abin gani da aiki, ba ta tsaya kan magana kaɗai ba, hakazalika wannan koyi da Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, da tafiyar Kwankwasiyya baki daya.

Sponsored.

DAURIN AURE RINGIM. Da Yammacin wannan an Daura Auren Dan gidan Jagoran Jamiyyar NNPP Reshen Jihar Jigawa Mallam Aminu I...
27/09/2025

DAURIN AURE RINGIM.

Da Yammacin wannan an Daura Auren Dan gidan Jagoran Jamiyyar NNPP Reshen Jihar Jigawa Mallam Aminu Ibrahim Ringim wato Abubakar Aminu a Unguwar Marakawa dake cikin Garin Ringim.

Babban Yayan Jagoran Alh. YUNUSA MARAKAWA wanda shine Mai Unguwar Marakawa da Dafawar Sen Abdulaziz Usman Turabu sune s**a karbi Auren a madadin Jagora.

Wannan Daurin Aure ya samu halartar mutane daga ko'ina cikin Jihar Jigawa da sauran makeaftan Jihohi, Daga cikin manyan Baki da idanu s**a nuna min akwai Shugaban Jamiyyar NNPP Reshen Jihar Kano Dr Aminu Dugurawa da Makarraban sa akwai Babban mawakin Siyasa Alh. ( Dr ) Dauda Kahutu Rarara da Makarraban sa, naga Wakilcin Kungiyar Hadejia Ina mafita karkashin Jagorancin Hon. Salisu Muhammad Birniwa da Dr Hussaini Shehu da sauran mutanan su.

Naga manyan yan siyasa da kowacce jamiyya wadanda bama daina ambaci sunayen su ba Babban abin alfahari shine yadda Magoya Yan Dangwale s**a halarci wannan Daurin Aure tabbas tsakanin mu da Allah sai godiya.

Mun adduar Allah ya bawa wadannan ma'auratan zaman Lafiya da Zuriyya Dayyaba.

Tabbas an dora kwarya a gurbin ta — Alhaji Umar Faruk, SSG.
27/09/2025

Tabbas an dora kwarya a gurbin ta — Alhaji Umar Faruk, SSG.

‎*Beyond Percentages: Kano Leads Nigeria in NECO With Nearly 70,000 Passes*‎‎By: Mukhtar Yahya Usman ‎‎When the National...
26/09/2025

‎*Beyond Percentages: Kano Leads Nigeria in NECO With Nearly 70,000 Passes*

‎By: Mukhtar Yahya Usman

‎When the National Examinations Council (NECO) announced the results of the 2025 Senior School Certificate Examinations, the air was filled with debates across the country.

‎Some states celebrated high pass rates, others pointed to raw figures. But one fact stood tall above the noise: Kano State produced more successful candidates than any other state in Nigeria.

‎*The Power of Numbers*

‎From the data released by NECO, 136,762 candidates sat for the examinations in Kano State, the highest from any state.

‎Out of this number, 68,159 secured at least five credits, including English and Mathematics.

‎To put this in perspective, one in every 12 successful candidates across Nigeria came from Kano alone.

‎The scale is unmatched. The result cements Kano’s place not just as a centre of commerce, but also as a giant of education.

‎*Abia’s Shine vs Kano’s Strength*

‎On the other hand, Abia State grabbed headlines for its high percentage performance.

‎ With 11,260 candidates, Abia recorded 9,381 passes, a remarkable 83.31% pass rate — the highest in the country.

‎But when the debate shifts from percentages to raw numbers, the picture changes dramatically.

‎Kano produced more than seven times the number of successful students that Abia did. In the larger context of Nigeria’s education system, the impact of Kano’s achievement is far greater.

‎*Lagos and Oyo in the Race*

‎Lagos, with 93,092 candidates, produced 67,007 passes, coming close to Kano. Oyo, with 81,121 candidates, produced 48,742 passes. These are impressive figures, but they still place Kano in the lead.

‎Despite handling the largest candidate population in the country — a challenge in itself — Kano managed to outperform even Lagos by absolute numbers of successful candidates.

‎*Why Kano’s Success Matters*

‎Education experts argue that percentages alone do not tell the full story. A smaller state may record higher ratios, but its contribution to Nigeria’s human capital remains limited.

‎Kano’s numbers show success at scale, a far more significant measure for a country with a massive youth population.

‎Governor Abba Kabir Yusuf has often tied this progress to his administration’s reforms.

‎From recruiting thousands of teachers, to rehabilitating classrooms, increasing education funding, and introducing scholarship schemes, the Yusuf government has made education a top priority.

‎These efforts are not just producing results in statistics — they are opening doors of opportunity for tens of thousands of young people across Kano State.

‎*The National Context*

‎Out of the 1.36 million candidates nationwide, 818,492 passed with five credits including English and Mathematics.

‎By contributing 68,159 of those passes, Kano’s role is indispensable. The state accounts for more than 8% of all the successful students in Nigeria this year.

‎So while Abia can rightly celebrate its top pass rate, the story of Nigeria’s education in 2025 cannot be told without highlighting Kano.

‎The state has demonstrated that size, access, and success can go hand in hand.

‎In the end, percentages show efficiency, but numbers show impact.

‎ And by that measure, Kano stands tall leading the country in the production of successful NECO candidates and proving that reforms in education can deliver results at scale.

26/09/2025

Haduwar Kwankwaso da Tinubu a yau a Ibadan, Jihar Oyo.

Mai Girma Gwamnan Kano H.E Abba Kabir Yusuf ya halarci daurin aure dan Alhaji Sani Mohammed Sarkin Gobir (Yariman Gobir)...
26/09/2025

Mai Girma Gwamnan Kano H.E Abba Kabir Yusuf ya halarci daurin aure dan Alhaji Sani Mohammed Sarkin Gobir (Yariman Gobir) Ibrahim Sani Mohammed (Ameer) a Masallacin Juma’a na Al-furqan.

26 09 2025.

Kano ce ta daya da Mutum 68,000 ne yan Jihar kano s**aci 5 credits and Above a Jarabawar NECO, Sai lagos dake biyemata d...
26/09/2025

Kano ce ta daya da Mutum 68,000 ne yan Jihar kano s**aci 5 credits and Above a Jarabawar NECO, Sai lagos dake biyemata da mutum 67,000.

Wanda ya Raina tsayuwar wata sai ya hau ya gyara.

Abba K Yusuf Ka cika Gwarzo

26/09/2025

Ko a tarihi, an dade ba ai marasa kunya fitsararru irin su Ganduje ba. Lokacin mulkinsa ilimi ya lalace, amma yanzu Maigirma Gwamna Abba ya zo yana gyara komai, ilimin jihar ya dawo hayyacinsa. Amma sai hassada ta biyo baya. Kai ma fa ɗan Kano ne, ya k**ata wannan ya zama abin farin ciki a wajanka.

~ Comr Muhammad M Alasan.

REJOINDER TO THE KANO APC STAKEHOLDERS’ MEETING HELD IN ABUJAOur attention has been drawn to statements made during the ...
25/09/2025

REJOINDER TO THE KANO APC STAKEHOLDERS’ MEETING HELD IN ABUJA

Our attention has been drawn to statements made during the Kano APC Stakeholders’ meeting held today in Abuja, where it was claimed that the people of Kano State are solidly behind the All Progressives Congress (APC) and that they overwhelmingly voted for President Bola Ahmed Tinubu in the 2023 general elections. It was further suggested that the same level of support will be extended to him in the 2027 elections.

We find it necessary to set the record straight and present the true political reality in Kano State, which appears to have been either misrepresented or deliberately distorted during the said meeting.

In 2019, despite the APC being in control of both the federal and Kano State governments, Senator Rabi’u Musa Kwankwaso, through sheer grassroots support and without the machinery of government, nominated Engr. Abba Kabir Yusuf under the platform of the Peoples Democratic Party (PDP) to contest against the then-Governor Abdullahi Umar Ganduje. Engr. Abba Kabir Yusuf won the election in the hearts and ballots of the people, but the outcome was unfortunately manipulated through controversial political machinations, including the widely criticized supplementary election in one ward of Nasarawa Local Government Area. This episode is now well known, even beyond the borders of Nigeria.

Despite this setback, the will of the people prevailed in the 2023 general elections, where, once again, Senator Kwankwaso presented Engr. Abba Kabir Yusuf, this time under the relatively unknown and untested platform of the New Nigeria People’s Party (NNPP). Against all odds, the NNPP, led by the Kwankwasiyya political movement, defeated the incumbent APC government in Kano State. The NNPP emerged victorious not only at the gubernatorial level but also secured a majority in the State House of Assembly, the House of Representatives, and the Senate seats from Kano State.

This massive political upset, achieved without control of federal resources or the backing of established political elites, is a clear testament to the enduring popularity of Senator Rabi’u Musa Kwankwaso and the unwavering loyalty of the Kano people to the Kwankwasiyya ideology.

Historically, since the return of democracy in 1999, when Senator Rabi’u Musa Kwankwaso was first elected as Governor of Kano State, he has maintained deep-rooted support among the people. Even during the 2003 election, when Malam Ibrahim Shekarau won the governorship, it was an exception not a rejection of Kwankwaso’s leadership. His subsequent re election in 2011 and continued political dominance speak volumes about his connection with the people.

In contrast, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, despite holding high-ranking positions including that of Executive Governor, has struggled to win even his own polling unit in several elections. This speaks to the limited grassroots support he commands in the state.

We therefore urge the APC stakeholders to refrain from misleading narratives that do not reflect the reality on the ground. The people of Kano are politically conscious, well-informed, and committed to a leadership that is accountable, people-focused, and visionary qualities that Senator Kwankwaso and the NNPP-led administration under Governor Abba Kabir Yusuf have consistently demonstrated.

The people of Kano are not political pawns, and they have proven time and again that they will always stand with leaders who prioritize their welfare, dignity, and development—regardless of party affiliations or propaganda.

Comrade Musa Gambo Hamisu Danzaki
Chairman Kwankwasiyya Movement, Kano State

Idan akai 4 akwai cikon 4 👏
25/09/2025

Idan akai 4 akwai cikon 4 👏

SANARWA GA MANEMA LABARAI24/09/2024KAROTA.  Jami’an sintiri na KAROTA sun k**a kayan Wuta na Sola. da s**a haura naira m...
24/09/2025

SANARWA GA MANEMA LABARAI
24/09/2024
KAROTA.

Jami’an sintiri na KAROTA sun k**a kayan Wuta na Sola. da s**a haura naira miliyan 80 da wasu barayi s**a sace a yankin Fagge cikin birnin Kano.

Wasu jami’an sintiri na Hukumar KAROTA sun samu nasarar cafke barayi da s**a kutsa cikin dakin ICT na makarantar sakandire ta gwamnati Aisha Shehu Government Junior Secondary School Kuka da ke karamar hukumar Fagge.

Da take bayani ga jami'in Hulda da jama'a, na hukumar KAROTA Abubakar Ibrahim Sharada, shugabar makarantar, Hajiya Rufa’atu Mahmud Baffa ta ce barayin sun shiga dakin ne ta hanyar cire fale-falen rufin dakin da kuma Solar panels, inda s**a kwashe dukkan kwamfutoci da sauran kayan aikin ICT.

Sai dai sa’a ta kubce wa barayin ne, bayan da jami’an KAROTA s**a gano kayan a lokacin sintiri, wanda hakan ya tilasta barayin su ajiye kayan s**a tsere da gudu.

Da yake tsokaci game da lamarin, Shugaban KAROTA, Hon. Faisal Mahmud Kabir, ya ce duk da cewa jami’ansa sun bi sahun barayin, ba su samu damar k**a su ba, amma duk kayan da s**a sace sun bar su, kuma an kwato su duka.

Hon. Faisal Mahmud Kabir ya yaba da jajircewa da kishin kasa da jami’an sintiri s**a nuna wajen dakile wannan barna.

Ya kara da tabbatar da cewa hukumar KAROTA za ta ci gaba da samar da kayan aiki da kayan sintiri domin inganta aikin jami’anta, tare da yabawa sauran hukumomin tsaro da ke bai wa KAROTA goyon baya a duk lokacin da bukatar hakan ta taso.

Ya jinjinawa jajircewa da kulawar da jami’an KAROTA s**a nuna, wanda ya taimaka wajen hana aikata wannan mugun aiki da ya faru da misalin karfe 2 na dare.

Kayan ICT din dai an girke su ne a karkashin shirin AGILE da Bankin Duniya ke daukar nauyinsa, domin tallafawa kokarin Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, na farfado da harkar ilimi a jihar.

Shugaban KAROTA ya bukaci gwamnatin jihar da ta kara tsaurara tsaro a makarantu da aka girke irin wadannan kayayyakin domin amfanin ‘ya’yanmu.

Rahotanni sun ce barayin sun daure masu gadin makarantar kafin su aikata wannan ta’asa.

Shugaban KAROTA ya tabbatar da cewa an mika dukkan kayan da aka kwato ga hukumomin makarantar.

Sa hannu:
Abubakar Ibrahim Sharada
Jami’in Hulda da Jama’a, KAROTA Jihar Kano

CIKIN HOTUNA: Mai Girma Gwamna Abba K Yusuf, ya kaddamar da rabon naira biliyan 5 a matsayin kashi na biyar na biyan hak...
24/09/2025

CIKIN HOTUNA:

Mai Girma Gwamna Abba K Yusuf, ya kaddamar da rabon naira biliyan 5 a matsayin kashi na biyar na biyan hakkokin ‘yan fansho da na matattu na ma’aikatan gwamnati da gwamnatin baya ta Gandujiyya ta kasa biyan su.

A yayin taron, Mai Girma Gwamnan ya bayar da umarni kai tsaye ga Akanta Janar na Jihar da Kwamishinan Kuɗi na Jihar da su fara shirin biyan kashi na shida.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Reporters TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share