AYS

AYS Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AYS, Digital creator, Abuja.

12/04/2026

Bring Sidra for cash
đź’°đź’°đź’°

Inai mana fatan Alkairee!Ina son Sidra a gun duk wanda ya tashi siyar wa,Kayi mun DMKo ka same nee ta WhatsApp 081774030...
02/04/2026

Inai mana fatan Alkairee!
Ina son Sidra a gun duk wanda ya tashi siyar wa,

Kayi mun DM
Ko ka same nee ta WhatsApp 08177403046

23/03/2026

Hakane?

Sabon Update na Sidra! 🚀✅ Ana yin claim da swap ba tare da wata matsala ba🆕 Sabon labari daga Sidra ya iso! Duk tsarin s...
17/01/2026

Sabon Update na Sidra! 🚀

âś… Ana yin claim da swap ba tare da wata matsala ba
🆕 Sabon labari daga Sidra ya iso! Duk tsarin suna aiki yadda ya kamata
đź’Ľ Ku duba kuma ku aiwatar da claim É—inku ba tare da cikas ba,
komai yanzu yana tafiya .

01/01/2026

Kasuwar Blockchain.com zata raba tron kwaya 700K
Ku kalli wannan videon domin saurara da ganin yadda za kuyi ku samu

15/12/2025

Ina masu holding ice network?

Idan ba zaku iya withdraw ba, to kuyi swapping din su, ku mayar da ice din zuwa usdt bayan komi ya lafa se ka sake siya.

08/12/2025

Matsalar tsaro na neman fin karfin Gwamnatin tarayya - Kwankwaso

Jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana damuwa kan yadda matsalar tsaro ke ƙara ta’azzara a Najeriya, yana mai gargadin cewa alamu na nuna matsalar na neman ta fi ƙarfin Gwamnatin Tarayya.

A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X da Facebook, tsohon Gwamnan Kano ya yi nuni da cewa matsalar tsaro da ake fuskanta a yanzu na iya zama babbar barazana ga haɗin kai da zaman lafiya a ƙasar.

Kwankwaso ya ce yadda gwamnati ke barin jihohi su kafa ƙungiyoyin tsaro na ’yan sa kai ba tare da isasshen horo ba, na nuna rauni a tsarin tsaro, lamarin da ya janyo yawaitar faɗaɗa makamai a faɗin ƙasa.

“Dukkan alamu na nuna cewa rashin tsaro na neman ya fi ƙarfin gwamnati. Wannan na bayyana a yadda ake barin jihohi su kafa ƙungiyoyin ’yan sa kai ba tare da horo na musamman ba. Wannan mataki, ko da an yi shi da kyakkyawar niyya, ya haifar da yaɗuwar ƙananan makamai da manyan makamai a ƙasar,” in ji shi.

Ya kuma bayyana damuwa kan karuwar tsangwama, azabtarwa da cin zarafin ’yan Najeriya, musamman daga wasu yankuna, tare da zargin cewa wasu ’yan siyasa na amfani da kalaman ƙiyayya a kafafen sada zumunta don rura wutar rikici da rarrabuwar kai.

Kwankwaso ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta ɗauki matakin gaggawa domin dakile yaduwar rikice-rikice kafin abubuwa su ƙara tabarbarewa.

Haka kuma, tsohon Gwamnan ya taya sabon Ministan tsaro, Christopher Gwabin Musa murna bisa nadin da aka yi masa inda ya bayyana fatan cewa, Ministan zai kawo sauyi a fannin tsaro.

05/12/2025

Ya warke, ya fadi, Amma da sauki.

06/09/2025

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AYS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share