25/03/2026
🔥🔥🔥🔥Yadda ake samun $3 duk kaarshen wata
Muje bayani ksi tsaye dafarko zaka sauke wannan application anan👇
https://facebook-viewpoints.en.uptodown.com/android
Kukuma kayi search na viewpoint a playstore
Idan ka sauke zasu tambayeka
*Phone number* kokuma directly zuwa *Facebook*
Saika zabi Facebook, inkuma da number kakeso is normal
Bayan ya bude zaka Fike
*First name*
*Second name*
*Date of birth*
*Gender*
Sai kuma referral code
Gaskiya samun code yanada wahala
Zaka iya wucewa optional ne
Amma so samu idan akwae kasanya domin ana samun free $12
Bayan ka wuce zakayi activated na email dinka saboda tanan zaa riqa biyanka
Daganan sauka fara tasks
Wannan tasks din baya wuce minti1 kagama
Note: anayin tasks dinne duk bayan kwana3,
Allah ya bamu saa🙏🙏