Bahaushiya News

Bahaushiya News BAHAUSHIYA JARIDA CE DA TAKE KAWO MUKU LABARAI CIKIN HARSHEN HAUSA, DAGA NAN GIDA NIGERIA HARMA DA K

Ku Kasance Tare Damu Yau Litinin Da Misalin Karfe 8:00pm Na Dare, A Youtube Channel Din Mu Na Bahaushiya News Tv, Cikin ...
01/09/2025

Ku Kasance Tare Damu Yau Litinin Da Misalin Karfe 8:00pm Na Dare, A Youtube Channel Din Mu Na Bahaushiya News Tv, Cikin Shirin Mu Na "Ba Rabo Da Gwani Ba" Domin Kawo Muku Shiri Na Musamman Tare Da Tsohon Shugaban Kasuwar Kantin Kwari Amb
Ishaq Alkasim Ahmad (Tatari) Tsohon Shugaban Kasuwar Kantin Ƙwari, Kuma Shugaban Kungiyar Masu Gidaje Na Kasuwar Domin Jin Irin Dambarwar Da Aka Sha Da Gwamnatin Baya Kan Gine - Gine Marasa ka'ida A Cikin Kasuwar Kantin Ƙwari.

YANZU-YANZU: Tinubu Ya Tsige Sirikin Buhari Daga Kujerar Shugabancin Kula Da Buga KudiAhmed Halilu dai dan uwa ne ga mat...
08/11/2024

YANZU-YANZU: Tinubu Ya Tsige Sirikin Buhari Daga Kujerar Shugabancin Kula Da Buga Kudi

Ahmed Halilu dai dan uwa ne ga matar tsohon shugaban kasa, wato Aisha Buhari, wanda kuma shugaba Buharin ne ya nada shi wannan mukamin tun a shekarar 2022.

An tsige Ahme Halilu ne dai tare da wasu mutane hudu a ma'aikatar.

Me za ku ce?

Sam Sam Ba Mu Da Wata Nadama A Kan Zaben Da Muka Yi Na Shugaban Kasa, Watau Zaben Muslim-muslim Ticket, Har Kullum Muna ...
15/07/2024

Sam Sam Ba Mu Da Wata Nadama A Kan Zaben Da Muka Yi Na Shugaban Kasa, Watau Zaben Muslim-muslim Ticket, Har Kullum Muna Farin Ciki Da Wannan Babban Injazi Da Muka Yi, Kuma Ko Yau Zabe Ya Zo In Sha Allahu Ta’aa’laa Za Mu Zabi Muslim-muslim Ticket, Kuma Za Mu Ba Wa Jama’a Shawarar Zaben Muslim-muslim Ticket.

D.r Ibrahim Jalo Jalingo.

15/07/2024

Mutane biyar kawa Tinubu ya damu dasu a Nigeria.

Bidiyo daga Tashar Farin Wata

02/07/2024

Matashi yayi rantsuwa da Alkur'ani cewa duk dan Arewan da yake murna an sace Mahaifiyar Rarara ɗan ZYna ne.

Me zaku ce.

17/06/2024

Na Kamu da Kaunar Umar Bush kuma wallahi idan Bai Soni ba Ina iya Datse Kaina

Shugaban Kasa Tinubu na shirin tsaga Najeriya zuwa tsarin Yanki-YankiA wani sabon salon jeka da halinka da Gwamnatin Shu...
01/06/2024

Shugaban Kasa Tinubu na shirin tsaga Najeriya zuwa tsarin Yanki-Yanki

A wani sabon salon jeka da halinka da Gwamnatin Shugaban Najeriya Bola Tinubu ke shirin mika kudurin gaban majalisar wakilai da ta dattawa shine zai baiwa ko wani yanki yancin damar cin gashin kai wajen dogaro da abinda suke samu a yankinsu wajen rike kansu da kansu.

Misali : mutanen da su fito daga yankin Naija Delta zasu dogara da ɗanyen man fetur wajen dogaro da yankinsu.

Mutanen da su fito daga yankin Legas da jihohin dake kunshe da Legas zasu dogara da kansu da abinda ake samu ta hanyar jigilar kaya ta ruwa.

Arewa maso gabashin Najeriya zata dogara da noma ko bodojin yankin.

Wannan tsarin baya nufin an cireta daga Najeriya a'a yana ƙarƙashin Najeriya sai dai zai bawa ko wani yanki damar amfana da abinda yake samu wajen ciyar da kansa maimakon sai an turawa ko wacce jiha ko yanki da kasonsa daga gwamnatin tarayya.

01/05/2024

Wata Sabuwa Ko Al'qurani Ne Yazo Da Cewa Iyayen Annabi Suna Wuta Bazan Karba Ba Sai Nabar Musuluncin Wallahi

29/02/2024
26/02/2024

Murja Kunya Ta Yi Tirjiya Yayin Da Aka Yi Kokarin Yi Mata Allura A Asibitin Dawanau.

Dama Gareku Masu Sha'awar Koyon Aikin Jarida. Gidan Jaridar Bahaushiya News ya sake yunkurowa domin bayar da horo na mus...
26/02/2024

Dama Gareku Masu Sha'awar Koyon Aikin Jarida.

Gidan Jaridar Bahaushiya News ya sake yunkurowa domin bayar da horo na musamman ga matasa maza da mata masu Sha'awar koyon aikin Jarida a karo na 3.

Karkashin Makarantar Bahaushiya News Academy zamu horas da dalibai ilimin aikin Jarida tare da basu shaidar kammalawa wato (Certificate) l

Ku garzaya zauren mu na WhatsApp domin ribatar wannan babbar dama.

https://chat.whatsapp.com/G8sTGbcmlwJA2GUvluGsVL

An Gwabza Kazamin Yaki Tsakanin Bangarorin Yan Bindiga Biyu A Jihar Zamfara.
26/02/2024

An Gwabza Kazamin Yaki Tsakanin Bangarorin Yan Bindiga Biyu A Jihar Zamfara.

Address

Ajegunle

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348066053821

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bahaushiya News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bahaushiya News:

Share