18/09/2025
MU TATTAUNA YAU 19/09/2025
👉 Shirin zai yi duba da batutuwa da s**a wakana a na AKWANGA da wasu sasah jiha, mene ne kuke sun musani a yankinku?
👉 Jihar Nasarawa ba mafakar yan ta'adda ba Gwamna Sule ya gana da mai baiwa shugaba kasa shawara kan harkan tsaro Mal Nuhu Ribadu, mene ne ra'ayinku?
👉 Sabuwar baraka ta kunno kai a kungiyar dattawan Arewa (ACF) Kan tazarcen Tinubu, mene ne ra'ayinku?
👉 Shugaba Tinubu, ya kawo karshin dokar taba ci a jihar River, me zai faru bayan komawar Fubara mulkin jihar River?
👉 2027: APC, PDP sun fara nuna wa juna yatsa kan karya dokar INEC, mene ne ra'ayinku?
👉 Yan Yahoo-Yahoo ne s**a janyo aka sanyawa najeriya tsauraran matakai akan yin biza, in ji EFCC, mene ne ra'ayoyonku
👉 Dama wasu batutuwa in lokaci ya bamu dama Muna maraba da ra'ayoyonku masu bibiyan mu ta karfan Radiyo 8:00am