Anka24 Tv Channel

Anka24 Tv Channel Anka24 Tv Domin Nishadantarwa fada Karwa da Ilmantarwa

29/09/2026

Dan Takarar Dan Majalisar Anka Da Kewaye Hon Jamilu Abdullahi Jille Yasamu Goyon Bayan Al’ummar Gidan Sarki Yan Gudun Hijira A Yau

Dan Takarar Dan Majalisar Anka Da Kewaye Hon Jamilu Abdullahi Jille Yasamu Goyon Bayan Al’ummar Gidan Sarki Yan Gudun Hi...
28/09/2026

Dan Takarar Dan Majalisar Anka Da Kewaye Hon Jamilu Abdullahi Jille Yasamu Goyon Bayan Al’ummar Gidan Sarki Yan Gudun Hijira A Yau

24/09/2026

Munsamu Tattaunawa Tare Matashin Dan Siyasa Sani Bashir Anka Akan Siyasar Gidan Hon Bashar B Anka
Ayi Sauraro Lfy

15/09/2026

Munsamu Zantawa Da Matashin Dan Gwagwarmaya Mustapha Isaka Anka

Dan Takarar Dan Majalisar Anka da Kewaye Hon Murtala Oc Ya Gudanar Da Zagayen Neman Goyo Bayan Al’umma
14/09/2026

Dan Takarar Dan Majalisar Anka da Kewaye Hon Murtala Oc Ya Gudanar Da Zagayen Neman Goyo Bayan Al’umma

13/09/2026

Anka24 Tv Channel Tasamu Zantawa da Dan Takarar Dan Majalisar Jaha A Jam’iyar PDP Hon Murtala Oc

13/09/2026

A FADA A CIKA

Anka24 Tv Channel Tasamu Zantawa da Dan Takarar Dan Majalisar Jaha A Jam’iyar PDP Hon Murtala Oc Zamu Zaki Hirar Da Misa...
12/09/2026

Anka24 Tv Channel Tasamu Zantawa da Dan Takarar Dan Majalisar Jaha A Jam’iyar PDP Hon Murtala Oc Zamu Zaki Hirar Da Misalin Karfe 8:00am Na Safe

A FADA A CIKA — SAKON GODIYAA yau, 12 ga Satumba, 2026, an gudanar da shirin “A FADA A CIKA”, wanda gidan talabijin na A...
12/09/2026

A FADA A CIKA — SAKON GODIYA

A yau, 12 ga Satumba, 2026, an gudanar da shirin “A FADA A CIKA”, wanda gidan talabijin na Anka24 TV Channel ya shirya tare da daukar nauyin gudanar da wannan muhawara.

Muna matukar godiya ga wakilan ’yan takara na jam’iyyu daban-daban da s**a amsa gayyatar da muka yi musu tare da mutunta shirinmu.

Musamman muna mika godiya ga dan takarar jam’iyyar PDP, wanda ya halarci shirin da kansa, ba tare da aiko da wakili ba. Wannan abin yabawa ne kuma muna godiya sosai.

Haka kuma, muna mika godiya ta musamman ga jami’an tsaro da s**a tabbatar da samar da cikakken tsaro a wajen gudanar da wannan shiri. Allah Ya saka musu da alheri.

Muna kuma godiya ga dimbin al’ummar da s**a samu halartar wannan muhimmin shiri tare da nuna goyon baya da sha’awa wajen ganin an samu tattaunawa mai ma’ana a tsakanin masu neman wakiltar al’umma.

Ga wadanda ba su samu damar zuwa wajen taron ba, muna sanar da su cewa za mu fitar da cikakken bidiyon shirin a tashar Anka24 TV Channel, domin kowa ya samu damar kallonsa a yanar gizo.

Anka24 TV Channel
Muryar Al’umma, Madubin Gaskiya.

12/09/2026

Address

Anka, Magaji Ward
Anka

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anka24 Tv Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anka24 Tv Channel:

Shortcuts

Share