SHEHI TV CHANNEL

SHEHI TV CHANNEL SHEHI TV CHANNEL RC.7603622

Center For Organizing and propagating Teachings of Islam and Social Activities)Follow us Shere Likes and Comments 24/7.

01/09/2026
30/08/2026

📚 KARATUN LITTAFIN MUKHTASAR ZĀDUL MA'ĀD

📖 Darasi na 14

🎙️ Tare da Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi

🕌 Daga Masjid Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi.

Muna gayyatar ku da ku kasance tare da mu domin sauraron wannan darasi mai albarka.

👉 Ku kalli shirin kai tsaye, ku yi Like, Comment, da Share domin sauran al'umma su amfana.

Allah Ya amfanar da mu da abin da za mu ji, Ya sanya shi cikin ma'aunin ayyukan alheri. Āmīn.

28/08/2026

🌙 TAFSIRIN ALƘUR’ANI MAI GIRMA 🌙

📖 Suratul-Zalzalah (سورة الزلزلة) Darasi Na Biyu

🕌 Daga: Masallacin Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi.

🎙️ Tare da: Imam Engr. Imran Ibn Usman BK da Alaramma Abdulrashid Suleiman Jega

📅 Juma’a, 28 August 2026 | 14 Rabi’ul-Awwal 1448 AH

🎥 Ku kalli shirin, ku saurara lafiya.

🔄 Ku Like, Follow & Share domin sauran al’umma su amfana.

🤲 Allah Ya ƙara mana ilimi mai albarka, Ya sa mu amfana da abin da muka koya. Āmīn.

Address

Low-cost Area Argungu
Argungu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHEHI TV CHANNEL posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SHEHI TV CHANNEL:

Shortcuts

Share