Kanta Community Online FM Radio

Kanta Community Online FM Radio KANTA FM Radio station is a hub of information, entertainment, and connection of sharing local news

09/05/2025

In a significant development for the residents of Kamfani Village, over 280 households are set to benefit from the National Emergency Management Agency (NEMA) aid program, which includes building materials worth millions of Naira

The initiative aims to assist in the reconstruction of the village, which suffered extensive damage during last year’s devastating floods.

20/04/2025

GARIN KAMFANI DAKE KARAMAR HUKUMAR MULKI TA ARGUNGU NA NEMAN AGAJIN GAGGAWA DAGA GWAMNATIN JIHAR KEBBI

Idan ba'a manta ba a shekarar 2024 ne jama'ar wannan gari s**a fuskanci iftila'in roshewar gidajen garin baki daya sandiyar ruwan sama.

Jama'ar wannan gari na neman taimakon Gwamnatin Jihar Kebbi karkashin jagorancin Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu.

Allah ya kara daukaka Jihar Kebbi da shuwagabannin mu baki daya amin.

Big shout out to my newest top fans! πŸ’Ž Menerh Sarkin Shanu, A Alasan D Baturiya, Ibrahim Umar OcDrop a comment to welcom...
06/04/2025

Big shout out to my newest top fans! πŸ’Ž Menerh Sarkin Shanu, A Alasan D Baturiya, Ibrahim Umar Oc

Drop a comment to welcome them to our community,

04/04/2025
03/04/2025

ARGUNGU EMIRATE

CIN TUWON SALLA TARE DA JAWABIN MAI MARTABA SARKIN KABIN ARGUNGU ALH. SAMAI'LA MUHAMMAD MERA CON

Lahadi 30/3/2025

03/04/2025

ARGUNGU EMIRATE

SALLAR IDIN DA HAWAN DABA AZUMIN RAMADAN NA BANA DAGA MASARAUTAR KABIN ARGUNGU JIHAR KEBBI

Lahadi 29/3/2025

03/04/2025

ARGUNGU EMIRATE

BUDIN BAKIN BANA DAGA FADAR MAI MARTABA SARKIN KABIN ARGUNGU ALH. SAMAI'LA MUHAMMAD MERA CON

Assabar 28/3/2025
Ramadan 28 1446AH

With Kakakin Cikin Gida – I just got recognized as one of their top fans! πŸŽ‰
02/04/2025

With Kakakin Cikin Gida – I just got recognized as one of their top fans! πŸŽ‰

01/04/2025

ARGUNGU EMIRATE

JAWABIN SALLAR IDIN BANA DAGA BAKIN MAI MARTABA SARKIN KABIN ARGUNGU ALH. SAMAI'LA MUHAMMAD MERA CON

Wanda ya gudanar a lokacin hawan salla 30/3/2025

Ayi kallo lafiya

31/03/2025

Argungu Emirate

His Royal Highness Emir Of Argungu and Alh. Nura Sani Kangiwa Turakin Kabi Observed Eid -El Fitr And Durbar In Argungu Emirate.

Sunday 30/3/2025

31/03/2025

Barkan da salla

31/3/2025

Allah ya maimaita mana

Address

Argungu
861101

Opening Hours

Monday 06:00 - 13:00
Tuesday 06:00 - 12:00
Wednesday 06:00 - 12:00
Thursday 06:00 - 13:00
Friday 06:00 - 12:00
Saturday 06:00 - 15:00
Sunday 06:00 - 15:00

Telephone

+2348169074496

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kanta Community Online FM Radio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kanta Community Online FM Radio:

Share