Munazzama News

Munazzama News we are voluntary Aider's Nigerian young Muslim Congress we are proud to serve our Nation in the time of peace or war

Burkina faso ta Haramta auren jinshiBBC Hausa
11/07/2024

Burkina faso ta Haramta auren jinshi

BBC Hausa

Dinare Biliyan 27 Cibiyar kula da marayu tare da mabuƙata ta "Al-ayn"  da take ƙarƙashin kulawar Ayatullahil Uzma Sayyid...
13/04/2024

Dinare Biliyan 27 Cibiyar kula da marayu tare da mabuƙata ta "Al-ayn" da take ƙarƙashin kulawar Ayatullahil Uzma Sayyid Ali Sistaniy (D.Z) ta samu damar tarawa a cikin watan Ramadan kawai daga ciki da wajen ƙasar Iraƙi .

Wannan lamari yafi k**a da Mu'ujiza.....
Munazzama Tv

Da Dumi-Duminsa: Dangote Ya Kaddamar Da  Tallafin Rabon Abinci Na Naira Biliyan Goma Sha Biyar (15 Billion Naira)A wani ...
25/03/2024

Da Dumi-Duminsa: Dangote Ya Kaddamar Da Tallafin Rabon Abinci Na Naira Biliyan Goma Sha Biyar (15 Billion Naira)

A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al'umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya s**a amfana.

Alhaji Aliko Dangote ya tabbatar da cewa tallafin zai game dukkanin kananan hukumomin kasar nan 774, na kimanin buhunan shinkafa milyan daya me nauyin kilo 10.

Jihar Kano ta samu kaso mafi girma inda mutane 120,000 s**a amfana wanda daga bi sani rabon zai ci gaba a sauran jihohin kasar nan.

Haka zalika rabon shinkafa mai kilo 10 zai ci gaba a dukkanin sauran kananan hukumomi na Jihar Kano.

Bikin kaddamar da rabon abincin dai ya gudana ne a budadden dakin taro na fadar Gwamnatin Kano da shugaban rukunonin kamfanin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya samu halarta da kuma Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf.

A cewar Alhaji Aliko Dangote , sun ga dacewar raba kayan abincin ne ba wai kawai don magance matsalar yunwa ba, har da batun saukakawa al'umma wajen gudanar da rayuwa a kasa ba-ki daya.

"Hakan kuwa ya zama wajibi duba da muhimmancin zumunci da 'yan uwan taka dake tsakanin mu, da kuma hadin kai a wannan lokaci da ake fusakantar kalubalen rayuwa.

"A wannan wata na Ramadan, lokaci ne da muke sadar da halayen nagarta, wanda ke taimakawa wajen tallafawa al'umma".

"Ina da kwarin gwuiwar sanar daku cewa wannan tallafin na yanzu na musamman ne, duk da cewar mun yi irin sa a kasa da wata guda da ya gabata, amman muka ga dacewar sake tallafawa al'umma musamman a wannan lokaci na Azumin watan Ramadan.

Attajirin Alhaji Aliko Dangote, ya shaidawa gangamin taron al'ummar cewa wannan kari ne akan tallafin da ya gudana na mutane dubu goma da ake ciyarwa kullum a Jihar Kano, yace Tallafin shinksfar Mai kilo goma da ya kaddamar kimanin miliyan Daya wanda ya lakume kudade Naira bilyan 15 a kasa ba-ki daya.

Da yake jawabi Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yabawa shirin rabon ta

09/10/2023
QAFILATUL MAHABBA KATSINA CHAPTER KARKASHIAN JAGORANCIN MAULANA PROF IBRAHIM MAQARI H TA GABATAR DA MAULIDIN NABIYYI S.A...
05/10/2023

QAFILATUL MAHABBA KATSINA CHAPTER KARKASHIAN JAGORANCIN MAULANA PROF IBRAHIM MAQARI H

TA GABATAR DA MAULIDIN NABIYYI S.A.W A JIYA KARO NA FARKO INDA TAJE ASSIBITI YAU KUMA DUK DAI A CIKIN MAULIDIN SAYYIDUNA RASULILLAH S A W MUN FITA DA MARAYU

INDA AKA KEWAYA DASU GIDAN WANI SHAKATAWA NA WASANNIN YARA DAKE NAN CIKIN GARIN KATSINA DA NIYYAR SAMASU FARIN CIKI A ZUKATANSU

ALLAH YASAKAMA SUGABAN WANNAN MU'ASSASA DA ALKAIRI DADUK MASU DAWAINIYA DAN SA FARIN CIKIN A ZUKATAN MARAYU DA RAUNANA

ALHMDULILLAH

 يأيها الذين ءامنوا استجيوا لله ولرسول إذا دعاكم A Madadin Iyalai, Almajirai Da Muridan Zawiyyar Sheikh Ahmad Makaranta ...
25/09/2023


يأيها الذين ءامنوا استجيوا لله ولرسول إذا دعاكم

A Madadin Iyalai, Almajirai Da Muridan Zawiyyar Sheikh Ahmad Makaranta Gusau RTA

Suna Farin Cikin Gayyatar Daukacin Masoya Annabi SAWW
Zuwa Wurin Gagarumin Taron Karatun Mauludin Annabi SAWW

Wanda Maulana Khadimul_Sunnah
Sheikh Mansur Ahmad Makaranta Gusau R.A
Ke Jagoranta

Wanda Za'ayi
Gobe Talata 11__Rabi'ul-Awwal__1445 AH Dai Dai da 26-09-2023
A Harabar Zawiyyar Dake Premier Kwanar Tsohon Gidan yari
Da Qarfe 10:00pm (Na Dare)

Ga Wadanda Ke Nesa Zasu Iya Kallo Da Saurare A Facebook 📲
A wannan Shafin 👇🏻
Sheikh Mansur AHMAD Makaranta.

Allah Ya Bada Ikon Halarta
Ameen

Yanda Matsayinsa da Mulkinsa da Girmansa Yake A Halittun Sammai Da Kassai Haka yake a Cikin Halittun Ruwa Da Sauran Hali...
23/09/2023

Yanda Matsayinsa da Mulkinsa da Girmansa Yake A Halittun Sammai Da Kassai Haka yake a Cikin Halittun Ruwa Da Sauran Halittun Allah

Alhamdulillah

Sojojin ruwan saudiyya, sunbi sahu wajen sanya alami mai dauke da sunan Allah da Sunan Annabi Muhammadu. | Allah Ya karawa Annabi Daraja.

HIRA TA MUSAMMAN DA KWAMANDAN KUNGIYAR AGAJIN MUNAZZAMATU FITYANUL ISLAM NA FCT ABUJA Mai Girma Babban Kwamandan Kungiya...
23/09/2023

HIRA TA MUSAMMAN DA KWAMANDAN KUNGIYAR AGAJIN MUNAZZAMATU FITYANUL ISLAM NA FCT ABUJA

Mai Girma Babban Kwamandan Kungiyar Agajin Munazzamatu Fityanul Islam Reshen Babban Birnin Tarayya Abuja Sayyadi Alhaji Abubakar Aliyu Rijana Zai Gabatar da Hira ta Musamman a Kafar Talabijin ta Liberty.

Yau Asabar 23 Ga Watan Satumba 2023
Lokaci Karfe 9:00 Na Dare

Ku Kasance da Shirin Mai Taken ZAUREN LIBERTY

Karku manta yau da Karfe 9:00 Na Dare

Startimes channel 180
GoTV Channel 137
Free TV Channel 601

Munazzama News

03/09/2023

Idan An Fika Gida An Fika Mota An Fika Girman Office An Fika Jari

kada ka Bari a Fika Yawan Salatin Annabi
(S.A.W)♥️

AlhamdullahiKungiya Agaji na munazzamatu fitiyanul Islam Na Jihar lagas tafara Taron motsa jiki da Kara ma yayanta sanin...
22/08/2023

Alhamdullahi
Kungiya Agaji na munazzamatu fitiyanul Islam Na Jihar lagas tafara Taron motsa jiki da Kara ma yayanta sanin mak**an aiki,
Allah yasa ayi lafiya agama lafiya, Amin

22/08/2023

ALLAHU AKBAR

Address

Asokoro

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Munazzama News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Munazzama News:

Share