Dalibin Prof Mansur Isah Yelwa

Dalibin Prof Mansur Isah Yelwa Karantar Wa Da Nusar Da Al'ummah Shine Burin Mu Fatan Mu Allah Ya Datar Damu Yasa Muyi Karshe Me Kyeu Ami
(4)

Wannan Hoto Ya Burgeni Matuqa Wadan Nan Bayin Allah Dasu Muke Tinkaho A Dai Wannan Duniyar Tsakani Da Allah Ni Ban Taba ...
16/08/2026

Wannan Hoto Ya Burgeni Matuqa

Wadan Nan Bayin Allah Dasu Muke Tinkaho A Dai Wannan Duniyar

Tsakani Da Allah Ni Ban Taba Ganin Malamai Masu Mu'amalat Ba Kamar Malaman Ahlussunnah

Allah Dai Ya Muku Albarka Allah Yasa Ku Mutu Ku Shiga Aljannah Damu Daku Baki Daya In Sha Allah

Yelex Media TV ✍️

16/08/2026

All From Cairo Egypt

Prof. Mansur Isa Yalwa
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

Masha Allah Tabarakallah...(Sheikh Prof. Mansur Isa Yalwa)(Prof. Mansur Sokoto)Ya Samu Halartan Wajen Musabaqa Ta Duniya...
12/08/2026

Masha Allah Tabarakallah...

(Sheikh Prof. Mansur Isa Yalwa)
(Prof. Mansur Sokoto)

Ya Samu Halartan Wajen Musabaqa Ta Duniya Wacce Ta Gudanah Jiya Da Shekaran Jiya

(Musabaqar) Ta Hada (Mahaddata) Daga Qasashe Daban Daban Muna Musu Addu'ar Alkhairi Allah Ya Basu Nasarah Allah Yasa Al'Qur'ani Ya Cecemu Gobe Kiyama Amin

Allah Ya Sanya Wa Karatun Su Albarka Da Namu Baki Daya Amin

Fatan Alkhairi Har Kullum Gareku Bayin Allah

Yelex Media TV ✍️

Malami Mai Baiwar Ilimi Professor Mansur Isa Yalwa Yelex Media TV ✍️
11/08/2026

Malami Mai Baiwar Ilimi

Professor Mansur Isa Yalwa

Yelex Media TV ✍️

Loading.....!
10/08/2026

Loading.....!

10/08/2026

S A W

A Duniya Babu Abunda Yafi Zama Mutumin Kirki Dadi..Zama Mutumin Kirki Bashi Da Wahala Haka Zama Mutumin Banza Bashi Da W...
08/08/2026

A Duniya Babu Abunda Yafi Zama Mutumin Kirki Dadi..

Zama Mutumin Kirki Bashi Da Wahala Haka Zama Mutumin Banza Bashi Da Wahala..

Idan Kace Zaka Zama Mutum Na Kwarai Toh Tabbas Zaka Zama Na Kwarai Shakka Babu..

Rayuwar Qur'ani Rayuwa Ce Mai Dadi Mai Inganci Yanzu Babu Wanda Zaiga Abdurrahim Dani Daku Be Bashi Sha'awa Ba..

Sakamakon Zama Mutumin Kirki Allah Yasa Mu Zama Mutane Masu Dattaku Da Mutunci Amin.

Yelex Media TV ✍️ Follow

08/08/2026
Malaman Sunnah A Cikin (Hajar Kanon) Nigeria Shakka Babu Yan uwa Jiya Ansha Wani Abu Wai Karatu A Cikin Garin Kano Amma ...
05/08/2026

Malaman Sunnah A Cikin (Hajar Kanon) Nigeria Shakka Babu Yan uwa Jiya Ansha Wani Abu Wai Karatu A Cikin Garin Kano Amma Bakowa Zai Fahimci Haka Ba Sai Yan Ahlus'Sunnah

Karatun Ya Hada Da Babban Malamin Nigeria (Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum) | Tare Da Malamin Mu (Sheikh Professor Mansur Isa Yalwa)

Wadan Nan Bayin Allah Wallahi Ba Abunda Zamuce Sai Alhamdulillah Allah Ya Qara Muku Lafiya Da Nisan Kwana Mai Albarka Allah Ya Qara Hada Kanku Amin

in Sha Allah Muna Kan Hanyar Allah Kuma In Sha Allah Zamuga Nasarah Da Cigaba A Rayuwar Mu Matuqar Muna Bin Irin Su

Idan Baku Saurari Karatun Ba Kuyi Kokari Ku Saurara Domin Qaruwa Da Darussan Da S**a Fadakar Allah Yasa Mu Wanye Da Duniya Lafiya Amin.

Zamusa Link Din Group Idan Kuna Bukata Saiku Shiga In Sha Allah.

Yelex Media TV ✍️ Follow

(Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum)Ya Ziyarci (Prof Mansur Isa Yalwa)A Masallacin Shi Dake Kano Al'ikhalas Islamic Cen...
05/08/2026

(Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum)

Ya Ziyarci (Prof Mansur Isa Yalwa)
A Masallacin Shi Dake Kano

Al'ikhalas Islamic Center Kano.

Address

Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dalibin Prof Mansur Isah Yelwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share